Birri

IQNA

Bangaren kasa da kasa, shugaban majlaisar dokokin kasar Lebanon ya bayyana cewa babbar hanyar yaki da 'yan ta'adda masu dauke da akidar takfiyya it ace yin koyi da manayan malamai na gari na shi'a da kuma sunnah a tsakanin dukkanin musulmi.
Lambar Labari: 2617906    Ranar Watsawa : 2014/12/13