iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar muslunci a Masar ta Azhar tare da kungiyar hadin kan kasashen msusulmi sun yi tir da Allah wadai da kisan musulmi da ake a jamhuiya Afirka ta tsakiya.
Lambar Labari: 3482026    Ranar Watsawa : 2017/10/22

Bangaren kasa da kasa, Rashid Ganushi shugaban kungiyar Nahda a kasar Tunisia ya bayyana cewa jihadi ba shi da ma'ana idan ya zama manufarsa shi ne tilasta mutane su shiga musulunci.
Lambar Labari: 3482025    Ranar Watsawa : 2017/10/21

Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar kiristanci a yankin Lacras a kasar Amurka ta gayyaci wasu daga cikin musulmin yankin domin yin bayani kan muslunci.
Lambar Labari: 3482022    Ranar Watsawa : 2017/10/21

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da ayyukan fadada cibiyoyin muslunci a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3482021    Ranar Watsawa : 2017/10/21

Bangaren kasa da kasa, gungun wasu masu adawa da addinin musulunci a kasar Sweden sun kaddamar da wani kamfe domin ganin sun kawo cikas ga wani shirin gina masallaci.
Lambar Labari: 3482019    Ranar Watsawa : 2017/10/20

Bangaren kasa da kasa, wata yar sanda musulma a kasar Holland na fuskantar matsala sakamakon saka lullubi a kanta a lokacin aiki a kan haka ta kai kara.
Lambar Labari: 3482018    Ranar Watsawa : 2017/10/20

Bangaren kasa da kasa, an bude wani sabon studio na daukar karatun kur’ani a karkashin hubbaren Kazemain.
Lambar Labari: 3482017    Ranar Watsawa : 2017/10/20

Bangaren kasa da kasa, wasu bayanai daga cibiyoyi daban-daban a kasar Amurka sun tabbatar da cewa shafukan yanar gizo na google da facebook syn taimaka wajen kara yada kyamar msuulmi a kasar Amurka da turai.
Lambar Labari: 3482016    Ranar Watsawa : 2017/10/19

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta dora alhakin kisan musulmin Rohingy a akan gwamnatin kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3482015    Ranar Watsawa : 2017/10/19

Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da al’adun muslunci ta kasar Iran ta shirya wa jami’oi biyar da ke kasar Pakistan gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3482014    Ranar Watsawa : 2017/10/19

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin daliban jami’a a birnin Cambridge da ke cikin jahar Massachusetts a kasar Amurka, sun yi gangamin yin Allah wadai da matakan Trump na takura ma msulmi.
Lambar Labari: 3482013    Ranar Watsawa : 2017/10/18

Bangaren kasa da kasa, majalisar musulmin kasar Kenya ta ce ba za ta goyi bayan wani daga cikin ‘yan takarar shugabancin kasar ba, tare da kiran malamai da shugabannin musulmi da su yi haka.
Lambar Labari: 3482012    Ranar Watsawa : 2017/10/18

Bangaren kasa da kasa, tafsiril wajiz wani littafin tafsiri ne da Allamah Musatafa bin Hamza dan kasar Morocco ya rubuta wanda a cikinsa ya yi bayani kan ayoyin kur’ani ta hanya mai sauki.
Lambar Labari: 3482011    Ranar Watsawa : 2017/10/18

Bangaren kasa da kasa, musulmin birnin London sun fito da wani kamfe na nuna kin amincewa da kyamar msuulmi a birnin.
Lambar Labari: 3482010    Ranar Watsawa : 2017/10/17

Bangaren Kasa da kasa, wasu gunun masu adawa da kulla da alaka da Isra'ila akasar Bahrain sun gudanar da gangamin nuna rashin amincewa da masarautar kasar na neman hada kai da yahudawa.
Lambar Labari: 3482008    Ranar Watsawa : 2017/10/17

Bangaren kasa da kasa, shgaban hukumar bayar da agajin gaggawa ta Hilal Ahmar a kasar Iran ya sanar da cewa jagoran juyin Islama ya bayar da gudunmawar makudan kudade ga musulmin Rohingya.
Lambar Labari: 3482007    Ranar Watsawa : 2017/10/17

Bangaren kasa da kasa, wasu masu fafutuka a kasar Sudan sun fito da wani sabon kamfe mai taken a tseratar da daliban makarantun ku’ani na gargajiya a Sudan.
Lambar Labari: 3482006    Ranar Watsawa : 2017/10/16

Bangaren kasa da kasa, Ed Husic dan majalisar dokokin kasar Australia ya yi kakakusar suka kan dokar Trump ta hana musulmi daga wasu kasashe shiga Amurka.
Lambar Labari: 3482005    Ranar Watsawa : 2017/10/16

Bangaren kasa da kasa, Ayatollah Sayyid Muhammad Sa’id Hakim daya daga cikin manyan malaman shi’ar Ahlul bait (AS) a Najaf ya bayyana cewa, raya taruka da suka shafi Imam Hussain (AS) dama ce ta yada koyarwar ahlul bait (AS).
Lambar Labari: 3482004    Ranar Watsawa : 2017/10/16

Bangaren kasa da kasa, cincirindon Amurka ne suka gudanar da wani gangamia yau a garin Los ngele na Amurka domin nuna adawa da shirin Trumpna korar baki.
Lambar Labari: 3482003    Ranar Watsawa : 2017/10/15