Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da harkokin addini a kasar Algeria ta sana da cewa tun daga lokacin shigowar watan maulidin manzon Allah aka fara gudanar da taruka.
Lambar Labari: 3482131 Ranar Watsawa : 2017/11/23
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azhar da ke kasar Masar ta fitar da bayanin yin tir da Allah wadai da harin ta’addancin da aka kai a Mubi da ke jahar Adamawa.
Lambar Labari: 3482130 Ranar Watsawa : 2017/11/23
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa a duk inda aka bukaci taimako dmin fuskantar bakaken manufofin Amurka da makiya musulmi da musulunci toa shirye suke su kara.
Lambar Labari: 3482129 Ranar Watsawa : 2017/11/23
Bangaren kasa da kasa, A safiyar yau ne aka bude wani taron kasa kasa kan fada da kungiyoyin ta'addanci na takfiriyya a nan birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran taron da ya sami halartar manyan malamai da masana daga kasashe da dama na duniya.
Lambar Labari: 3482128 Ranar Watsawa : 2017/11/22
Bangaren kasa da kasa, reshen jamiar Azhara kasar Indonesia ya shirya zaman taro na kara wa juna sani kan muhimamn hanyoyin bunkasa ci gaban addinin muslunci.
Lambar Labari: 3482126 Ranar Watsawa : 2017/11/22
Bangaren kasa da kasa, wata tawagar wasu masana na jami'oin Iran da suka ziyarci kasar Senegal sun duba wani dakin ajiye kayan fasahar rubutun kur'ani a Dakar.
Lambar Labari: 3482125 Ranar Watsawa : 2017/11/22
Bangaren kasa da kasa, Abdulrahman Mahdi Khalil wani karamin yaro ne makaho wanda ya lashe babbar gasar hardar kur'ani ta kasa baki daya a Masar.
Lambar Labari: 3482124 Ranar Watsawa : 2017/11/22
Bangaren kasa da kasa, wata kididdiga ta yi nuni da cewa kyamar da ake nuna wa musulmi a kasa Amurka ta karu fiye da kashi dari cikin dari.
Lambar Labari: 3482123 Ranar Watsawa : 2017/11/21
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin palastinawa sun hadu a birnin Alkahira na kasar Masar domin ci gaba da tattaunawar sulhu a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3482122 Ranar Watsawa : 2017/11/21
Bangaren kasa da kasa, 'Yan sanda a jihar Adamawa dake arewa maso gabashin Najeriya sun ce a kalla mutum hamsin ne suka gamu da ajalinsu a wani harin kunar bakin wake da aka kai a garin Mubi.
Lambar Labari: 3482121 Ranar Watsawa : 2017/11/21
Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana murkushe 'yan ta'addan wahabiya na Daesh a Bukamal a matsayin kawo arshen daularsu yanzu sai dai 'ya'yan kungiyar.
Lambar Labari: 3482120 Ranar Watsawa : 2017/11/20
Bnagaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro karo na biyu kan masana na kasashen Iran da Senegal wato Allamah Tabataba'i da sheikh Malik Se.
Lambar Labari: 3482119 Ranar Watsawa : 2017/11/20
Bangaren kasa da kasa, daruruwan yahudawan sahyuniya ne suka kai farmaki kan makabartar annabi Yunus (AS) a kusa da garin Alkhalil kudancin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3482118 Ranar Watsawa : 2017/11/20
Bagaren kasa da kasa, a yayin da ya isa yankunan da girgiza kasa ta shafa a cikin lardin Kerman a yau, jagoran juyin juya halin musuunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya jaddada kira ga jami’an gwamnati da su kara maida himma wajen ci gaba da tamaka ma wadanda lamarn ya shafa.
Lambar Labari: 3482117 Ranar Watsawa : 2017/11/20
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Imam Ali (AS) da ke birnin Stockholm na kasar Sweden ta shiry wani taimako domin al’ummar da girgizar kasa ta shafa a yankin Kermanshah.
Lambar Labari: 3482116 Ranar Watsawa : 2017/11/19
Bangaren kasa da kasa, Marwa Mahmud Abdulhadi Ubaid wata karamar yarinya ce da ta hardace kur’ani mai tsarkia masar wadda sakacin likita ya jawo mata rasuwa.
Lambar Labari: 3482115 Ranar Watsawa : 2017/11/19
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron juyayin zagayowar okacin shahadr Imam Ridha (AS) a birnin Stockholm na kasar Sweden a daren jiya.
Lambar Labari: 3482114 Ranar Watsawa : 2017/11/19
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin musulmin birnin Las Cruces na Amurka sun kirkiro da wani shirin wayar da kan mutane kan muslunci.
Lambar Labari: 3482113 Ranar Watsawa : 2017/11/18
Bangaren kasa da kasa, kungiyar makarantar kur'ani ta Basara a Iraki ta bayyana cewa daya daga cikin makarantan kur'ani na Masar ya halarci taron kur'ani a birnin.
Lambar Labari: 3482112 Ranar Watsawa : 2017/11/18
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron karaun kur'ani mai tsarki a lardin Ziqar na kasar Iraki tare da halartar fitattun makaranta kur'ani na kasar.
Lambar Labari: 3482111 Ranar Watsawa : 2017/11/18