iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Aifar Auner wata mata ce 'yar kasar Turkiya wadda ta koyi karatun kur'ani mai tsarki a cikin mako guda.
Lambar Labari: 3482067    Ranar Watsawa : 2017/11/05

Bangaren kasa da kasa, tun bayan kai harin birnin New York a daren Talata da ta gabata Trump yake ta kokarin yin amfani da wannan damar domin cutar da musulmi.
Lambar Labari: 3482066    Ranar Watsawa : 2017/11/04

Bangaren kasa da kasa, Hisham Sunusi mamba a kwamitin kula da harkokin sadarwa na kasar Tunisia ya bayyana cewa an rufe tashar radiyon kur'ani ta kasar.
Lambar Labari: 3482065    Ranar Watsawa : 2017/11/04

Bangaren kasa da kasa, Bangaren da ke kula da harkokin tarukan arbaeen na Imam Hussain (AS) ya sanar da cewa, cibiyoyi fiye da 10,000 ne suka yi rijistar sunayensu domin hidima a lokacin wadannan taruka.
Lambar Labari: 3482064    Ranar Watsawa : 2017/11/04

Bangaren kasa da kasa, an kafa wasu wurare na musamman a kan hanyoyin isa birnin karala na karatun kur’ani mai tsarki daga a kan hanyoyin Najaf da Babul.
Lambar Labari: 3482063    Ranar Watsawa : 2017/11/03

Bangaren kasa da kasa, Sayyid Hassan Nasrullah babban sakataren kungiyar Hizbullah a Lebanon ya gana da Ali Akbar wilayati babban mai baiwa jagora shawara.
Lambar Labari: 3482062    Ranar Watsawa : 2017/11/03

Bangaren kasa da kasa, an zabi kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna a matsayin kafar yada labaran addini a mataki na farko a shekaru hudu a jere.
Lambar Labari: 3482061    Ranar Watsawa : 2017/11/03

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman tar na karawa juna sani kan mslunci a birnin Saskatoon da ke jahar Saskatchewan a kasar Canada.
Lambar Labari: 3482060    Ranar Watsawa : 2017/11/02

Bangaren kasa da kasa, an bude babban taron malaman gwagwarmaya na duniya a birnin Beirut fada mulkin kasar Lebanon mai taken nuna goyon baya ga Palastine.
Lambar Labari: 3482059    Ranar Watsawa : 2017/11/02

Jagora Yayin Ganawa Da Shugaban Rasha:
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin muslunci a okacin da yake gaanawa da shugaban Rasha Vladimir Putin da ya iso kasar Iran a jiya, ya bayyana cewa bangarorin biyu na Iran da Rasha sun tabbatar da cewa za su iya cimma nasara ta hanyar yin aiki tare kamar yadda suka yi a Syria.
Lambar Labari: 3482058    Ranar Watsawa : 2017/11/02

Imam Sadeq (AS) yana cewa: Babu wani mutum a ranar kiyama da ba zai yi fatan da ma ya kasance daga cikin masu ziyarar Imam Hussain (AS) ba, saboda ganin yadda Allah madaukakin sarki yake girmama wadanda suka kasance daga cikin masu ziyarar Imam Hussain (AS). Littafi: Kamil Ziyarat, shafi 135
Lambar Labari: 3482056    Ranar Watsawa : 2017/11/02

Bangaren kasa da kasa, al’ummar lardin Ziqar a kasar Iraki suna gudanar da ayyukan ciyarwa ga masu tattakin ziyarar Imam Hussain (AS) da ke kan hanya zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3482055    Ranar Watsawa : 2017/10/31

Bangaren kasa da kasa, Ibrahim bin Fauzi Akayah dan kasar Jordan wanda ya hardace kur’ani mai tsarki kuma ya karanta ayoyinsa a cikin zama guda.
Lambar Labari: 3482054    Ranar Watsawa : 2017/10/31

Bangaren kasa da kasa, wasu masana a Najeriya suna ganin cewa akidar wahabiyanci ce babban dalilin yaduwar tsatsauran ra'ayi da ta'addanci a Najeriya.
Lambar Labari: 3482053    Ranar Watsawa : 2017/10/31

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taron mabiya addinai a wata majami'ar protestant a birnin Acra na kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482052    Ranar Watsawa : 2017/10/30

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin al'adun da mutanen yankin bahr ahmar suke yi amfani da su shi ne karatu ta hanyar gargajiya da suka gada iyaye da kakanni.
Lambar Labari: 3482051    Ranar Watsawa : 2017/10/30

Bangaren kasa da kasa, taron masana musulmi na kasa da kasa da aka gudanar a birnin Gardaqah na Masar ya yi tir da Allah wadai da duk nauin ayyukan ta’addanci.
Lambar Labari: 3482050    Ranar Watsawa : 2017/10/29

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zama kan harkokin ilimin musulmi a kasar Kenya tare da sanin hanyoyin bunkasa hakan.
Lambar Labari: 3482049    Ranar Watsawa : 2017/10/29

Bangaren kasa da kasa, Mir Masud Husainiyan shugaban karamin ofishin jakadancin Iran a Karbala da ke kasar Iraki ya bayyana cewa Iraniyawa miliyan uku ne za su halarci ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3482048    Ranar Watsawa : 2017/10/29

Bangaren kasa da kasa, an kafa warren karatun kur’ani mai tsarki da ya shafi mata zalla a kan hanyoyin zuwa ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3482047    Ranar Watsawa : 2017/10/28