iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an nuna hoton wani yaro dan kailar Rohingya na karatun kurani mai tsarkia sansanin ‘yan gudun hijira a cikin kasar Bangaladesh.
Lambar Labari: 3481934    Ranar Watsawa : 2017/09/25

Bangaren kasa da kasa, nan ba da jimawa ba za a bude makarantun koyar da karatu da kuma hardar kur’ani mai tsarki a cikin manyan masallatai da ke cikin fadin kasar.
Lambar Labari: 3481932    Ranar Watsawa : 2017/09/25

Bangaren kasa da kasa, daruruwan musulmi maiya mazhabar ahlul bait ne suka gudanar da jerin gwano na nuna juyayin shahada Imam Hussain (AS) a birnin Leicester.
Lambar Labari: 3481931    Ranar Watsawa : 2017/09/25

Imam Hussain (AS) Yana Cewa: "Duk wanda ya bauta ma Allah hakikanin bautarsa, to Allah zai zai ba shi fiye da burinsa, kuma zai isar masa." Mausu'at Kalimat Imam Hussain (AS) shafi na 748 zuwa 906
Lambar Labari: 3481930    Ranar Watsawa : 2017/09/25

Bangaren kasa da kasa, Hukumar Kula da Ayyukan Jin Kai ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Yawan 'yan gudun hijirar Myanmar ko kuma Burma da suka nemi mafaka a kasar Bengaledesh sun haura mutane dubu dari bakwai.
Lambar Labari: 3481929    Ranar Watsawa : 2017/09/24

Bangaren kasa da kasa, musulmin jahar Michigan a kasar Amurka sun yi aiki da umarnin ma'aiki na taimaka ma mutane da suke bukatar taimako.
Lambar Labari: 3481928    Ranar Watsawa : 2017/09/24

Bangaren kasa da kasa, wani dattijo dan kasar Masar mai shekaru 60 da haihuwa ya samu umarni daga likita da ya lizimci karatun kur'ani a masayin maganin rashin lafiyarsa.
Lambar Labari: 3481927    Ranar Watsawa : 2017/09/24

Bangaren kasa da kasa, majami’ar mabiya addinin kirista a jahar Massachusetts da ke kasar Amurka za ta shirya wani zaman tattauna kan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481925    Ranar Watsawa : 2017/09/23

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar Iran sun samu nasara gano wani bam da aka dana da nufin tayar da shi a tsakiyar masu makoki.
Lambar Labari: 3481924    Ranar Watsawa : 2017/09/23

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wata tattaunawa da za ta hada mabiya addinai a kasar Canada.
Lambar Labari: 3481923    Ranar Watsawa : 2017/09/23

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azhar da ke Masar ta yi kakkausar ska dangane da karuwar kyamar musulmi a cikin kasar Spain a cikin lokutan nan.
Lambar Labari: 3481922    Ranar Watsawa : 2017/09/22

Shugaban Kasa:
Bangaren siyasa, shugaba Rauhani a okacin da yake gabatar da jawabi a gaban taron makon kare kai ya bayyana cewa, Iran za ta ci gaba da kara inganta makamanta.
Lambar Labari: 3481921    Ranar Watsawa : 2017/09/22

Bangaren kasa da kasa, a jiya an dora tutar juyay a kan tulluwar hubbaren Imam Hussain (AS) da Abul fadl Abbas (AS) masu laukuna baki.
Lambar Labari: 3481920    Ranar Watsawa : 2017/09/22

Bangaren kasa da kasa, an bude zaman majalisar dokokin kasar Holland da karatun kur’ani mai tsarki a cikin babbar majami’a.
Lambar Labari: 3481919    Ranar Watsawa : 2017/09/21

Bangaren kasa da kasa, a gobe ne za a fara gudana da tarukan kwanaki goma na watan muharram a babbar cibyar musulunci ta Birtaniya.
Lambar Labari: 3481918    Ranar Watsawa : 2017/09/21

Shugaba Raihani A Taron UN:
Bangaren siyasa, Shugaban Hassan Ruhani na kasar Iran ya bayyana jawabin da shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi a babban zauren majalisar dinkin duniya a jiya Talata da cewa, jawabin na trump ya kaskantar da kasar Amurka ne a gaban kasashen duniya.
Lambar Labari: 3481917    Ranar Watsawa : 2017/09/21

Bangaren kasa da kasa, musulmi masu gudun hijira 'yan kabilar Rohingya suna fusnkantar matsaloli a wuraren da suke a cikin kasar Bangaladesh.
Lambar Labari: 3481916    Ranar Watsawa : 2017/09/20

Bangaren kasa da kasa, wasu bayanai na nuni da samun matsalolin nuna wariya ga dalibai a wasu makarantu na kasar Denamrk.
Lambar Labari: 3481915    Ranar Watsawa : 2017/09/20

Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da zaman makoki a masallacin Los Angeles a yau laraba domin fara shirin shiga watan Muharram.
Lambar Labari: 3481914    Ranar Watsawa : 2017/09/20

Bangaren kasa da kasa, ungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa ta yi kakkausar suka a kan shugabar gwamnatin Myanmar Aung Suu kyi kan kisan kiyashi a kan msuulmin Rohingya.
Lambar Labari: 3481913    Ranar Watsawa : 2017/09/19