Bangaren kasa da kasa, Gwamnatocin Bangladesh da Myammar sun cimma yarjejeniyar kafa wani kwamiti na aiki tare da nufin dawo da daruruwan 'yan gudun hijira musulmin Rohingya gida bayan sun gudu daga kisan kiyashin da sojoji da 'yan Buddha suke musu a jihar Rakhine.
Lambar Labari: 3481961 Ranar Watsawa : 2017/10/02
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani taron baje kolin tarjamar kur'ani mai tsarki a yankin Newham na kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3481960 Ranar Watsawa : 2017/10/02
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman karshe na makokin shahadar Imam Hussain (AS) wanda ya zo daidai da lokacin shahadar Imam Sajjad (AS) a husainiyar Imam Khomeni (RA) tare da halartar jagora.
Lambar Labari: 3481957 Ranar Watsawa : 2017/10/02
Bangaren kasa da kasa, Mahukuntan Iraki sun bayyana cewa yawan jama'ar da ke halartar zaman makokin ranar Ashura a birnin Karbala na kasar sun haura mutane miliyan shida daga ciki da wajen kasar.
Lambar Labari: 3481956 Ranar Watsawa : 2017/10/01
Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Hassan Nasrullah ya ce dole ne a dauki matai kan masu daukar nauyin ta’addanci da kuma kawo akrshen hijirar musulmi.
Lambar Labari: 3481955 Ranar Watsawa : 2017/10/01
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da tarukan Ashura a birnin Kabala domin makokin shahadar Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3481951 Ranar Watsawa : 2017/10/01
Bagaren kasa da kasa, jami'an tsaro sun gano wani shirin kai harin bam a birnin Karbala a lokacin da ake traukar tasu'a.
Lambar Labari: 3481950 Ranar Watsawa : 2017/09/30
Bangaren kasa da kasa, mabiyar mazhabar shlul bait na fusantar takurawa da matsin lamba daga mahukunta a kasar masar.
Lambar Labari: 3481949 Ranar Watsawa : 2017/09/30
Bangaren kasa da kasa, mahardata da makaranta kur'ani mai tsarki suna cikin babbar tawagarsu a tsakanin masu makokin Ashura a tsakanin Haramain.
Lambar Labari: 3481948 Ranar Watsawa : 2017/09/30
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin cikin gida a kasar Iraki ta sanar da cewa jami’an tsaro sun samu nasarar dakile wani yunkurin kai harin kunar bakin wake a yankin Kazimain.
Lambar Labari: 3481947 Ranar Watsawa : 2017/09/29
Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da gudanar da tarukan raya daren ashura a cikin wannan wata na Muharram a brnin Hague na kasar Holland.
Lambar Labari: 3481946 Ranar Watsawa : 2017/09/29
Bangaren kasa da kasa, rahotani daga birnin karbala mai alfarma na cewa ana fuskantar cunkoso mai tsanani a dukkanin hanyoyin da suke isa zuwa cikin garin.
Lambar Labari: 3481945 Ranar Watsawa : 2017/09/29
Bangaren kasa da kasa, Masu binciken sun sanar da cewa mai yiyuwa ne a yau alhamis su shiga yankin Musulmi Rakhin da ke kasar Myanmar domin ganin halin da musulmi suke ciki daga kusa.
Lambar Labari: 3481944 Ranar Watsawa : 2017/09/28
Bangaren kasa da kasa, wani dab kasar Holland ya zama sakamakon jin kiran salla a kasar Turkiya a lokacin da yake yawon bude ido.
Lambar Labari: 3481943 Ranar Watsawa : 2017/09/28
Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da guanar da tarukan makokin Ashura a kasar Tanzani a an gudanar da zama a masallacin Ghadir da ke birnin Darussalam.
Lambar Labari: 3481942 Ranar Watsawa : 2017/09/28
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman farko na makokin Imam Hussain (AS) a husainiyar Imam Khomenei tare da halartar jagoran juyin juya halin musulunci.
Lambar Labari: 3481941 Ranar Watsawa : 2017/09/27
Bangaren kasa da kasa, dakarun sa kai na kasar Iraki sun samu nasarar daike wani yunkurin kai harin ta'dannaci a kan masu gudanar taron makokin Imam Hussain.
Lambar Labari: 3481940 Ranar Watsawa : 2017/09/27
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin manyan tarukan Ashura da ake gudanarwa arewacin Amurka shi ne wanda yake gudana a birnin Toronto na kasar Canada.
Lambar Labari: 3481939 Ranar Watsawa : 2017/09/27
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatollah Sayyid Khamenei ya bayyana shaheed Muhsen Hujaji wanda ya yi shahada a hannun mayakan Daesh a kasar Siriya yana da matsayi na musamman a zukatan mutanen Iran, All.. ya daukaka shi a cikin shahidai masu kare harami
Lambar Labari: 3481938 Ranar Watsawa : 2017/09/27
Bangaren kasa da kasa, tashar radion kur’ani ta kasar Masar tana shirin fara aiwatar da wani shiri na saka wasu daga cikin tilawar kur’ani na tsoffin makaranta.
Lambar Labari: 3481937 Ranar Watsawa : 2017/09/26