iqna

IQNA

Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, Jagoran kungiyar Hizbullah a wurin taon ranar arbaeen ya yi Allah wadai da ci gaba da tsare Sa'ad Hariri da mahukuntan Saudiyya ke yi, bayan sun tilasta shi yin murabus daga kan mukaminsa na Firayi ministan Lebanon.
Lambar Labari: 3482089    Ranar Watsawa : 2017/11/11

Sayyid Ahmad Khatami:
Bangaren siyasa, wanda ya jagoranci sallar Juma’a a yau a Tehran ya bayyana fitowar miliyoyin jama’a wajen raya tarukan arbaeen da cewa babban lamari ne a cikin addini, yayin da masarautar ya’yan saud ke hankoron haifa da fitina a yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3482087    Ranar Watsawa : 2017/11/11

Bangaren kasa da kasa, hubarren Imam Hussain (AS) da kuma hubbaren Abas (AS) sun dauki nauyin bakuncin miliyoyin masu ziyara.
Lambar Labari: 3482086    Ranar Watsawa : 2017/11/10

Bangaren kasa da kasa, an kammala shirin ayyukan kur’ani da aka gudanar a lokacin tattakin arbaeen a ckin larduna daban-daban na kasar raki.
Lambar Labari: 3482085    Ranar Watsawa : 2017/11/10

Bangaren kasa da kasa, birnin Karbala mai alfarma ya dauki nauyin taron addini na ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) wanda shi ne taro mafi gima a duniya ta fuskar mahalarta.
Lambar Labari: 3482084    Ranar Watsawa : 2017/11/10

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Iraki sun samu nasarar cafke wasu ‘yan ta’adda a lokacin da suke shirin kai kan wasu masu tafiya ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3482083    Ranar Watsawa : 2017/11/09

Bangaren kasa da kasa, masana da dama daga kasashen duniya ne suka shiga cikin miliyoyin masu tattakin ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) a Karbala.
Lambar Labari: 3482082    Ranar Watsawa : 2017/11/09

Jagoran Juyi A Taron Dalibai Masu Makoki:
Bangaren siyasa, a yayin gudanar da taron juyayin arbaeen na Imam Hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeni (RA) jagoran juyin juhalin musuluci ya kasance a cikin mahalarta.
Lambar Labari: 3482081    Ranar Watsawa : 2017/11/09

Bgangaren kasa da kasa, sakamakon harbe-harben binga da aka yia cikin majami’ar kiristoci musulmin birnin Denver na jahar Colarado sun nuna alhininsu.
Lambar Labari: 3482080    Ranar Watsawa : 2017/11/08

Bangaren kasa da kasa, wata dalibar jami’a mai karatun digirin digirgir a kasar Senela mai suna Suad Lee ta rubuta wata makala mai taken Arbaeen a jarida direct info.
Lambar Labari: 3482079    Ranar Watsawa : 2017/11/08

Shugaba Rohani:
Bangaen kasa da kasa, shugaba kasar Iran Hassan Rauhani ya bayyana taron miliyoyin al'ummar musulmi a taron arbaeen da cewa sako ne ga masu shiryawa al'ummar yanking abas ta tsakiya makirci.
Lambar Labari: 3482078    Ranar Watsawa : 2017/11/08

Bangaren kasa da kasa, Majalisar dinkin duniya ta damuwarta kan yadda haramtacciyar kasar Isra'ila take kame kananan yara Palastinawa tare da tsare su.
Lambar Labari: 3482077    Ranar Watsawa : 2017/11/07

Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da bincike da kuma nazari kan addinin muslunci ta (BRAIS) da kuma cibiyar bincike mai zaman kanta (BRISMES, BRISMES) za su shirya taro.
Lambar Labari: 3482076    Ranar Watsawa : 2017/11/07

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar Iraki sun samu nasarar halaka 'yan ta'adda da suke yunkurin kai harin kunar bakin wake kan masu ziyarar arbaeen a Iraki.
Lambar Labari: 3482075    Ranar Watsawa : 2017/11/07

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani taro gami da baje koli mai taken mu saka hijabi rana daya a garin Marywood da ke cikin jahar Pennsylvania.
Lambar Labari: 3482074    Ranar Watsawa : 2017/11/06

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da taron baje kolin kwafin kur'anai mafi jimawa a birnin Sharjah.
Lambar Labari: 3482073    Ranar Watsawa : 2017/11/06

Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Hizbullah ya bayyana murabus din Saad Hariri da cewa shifta ce ta Saudiyya wadda bai isa ya tsallake ta ba.
Lambar Labari: 3482072    Ranar Watsawa : 2017/11/06

Bangaren kasa da kasa, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana tuhumce-tuhumcen gwamnatin Saudiyya a kan Iran da cewa ba su da tushe balantana makama.
Lambar Labari: 3482071    Ranar Watsawa : 2017/11/06

Bangaren kasa da kasa, Ibrahim Karagol fitaccen dan jarida na kasa da kasa, ya bayyana murabus din da Hariri ya yi a matsayin aikin Amurka da Isr'aila.
Lambar Labari: 3482069    Ranar Watsawa : 2017/11/05

Bangaren kasa da kasa, littafin mace da muslucni na Asma Murabit wata likita kuma marubuciya 'yar kasar Morocco ya lashe gasar Atlas.
Lambar Labari: 3482068    Ranar Watsawa : 2017/11/05