Bangaren kasa da kasa, maalisar dinkin duniya ta yi llah wadai da kisan da aka yi musulmi 25 da suke yin salla a cikin masalalci a jamhuriyar Afirka ta tsakiya.
Lambar Labari: 3482002 Ranar Watsawa : 2017/10/15
Bangaren kasa da kasa, wani malamin addinin kirista ya muslunta akasar Kenya, inda ya mayar da majami’arsa masallaci.
Lambar Labari: 3482001 Ranar Watsawa : 2017/10/15
Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan ta’adda kiristoci masu dauke da makamai sun afkla kan wani masallacia yankin Kimbi na Afirka ta tsakiya inda suka kasha masallata 25 a cikin masallaci.
Lambar Labari: 3482000 Ranar Watsawa : 2017/10/14
Bangaren kasa da kasa, Muhammad Hasanain wani mai bincike kan lamurran muslunci a kasar Masar ya bayyana cewa, tarjamar kur’ani da ake sayarwa a kasuwa tana dauke da kurakurai.
Lambar Labari: 3481999 Ranar Watsawa : 2017/10/14
Bangaren kasa da kasa, gungun 14 ga watan fabrairu ya mayar da martani dangane da matakin da masarautar mulkin kama karya ta Bahrain ta dauka na hana babbar sallar Juma’a akasar.
Lambar Labari: 3481997 Ranar Watsawa : 2017/10/13
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar muslunci ta kasar masar wato Azhar ta shirya gudanar da wata gasar bincike kan hakkokin mata a cikin kur’ani.
Lambar Labari: 3481996 Ranar Watsawa : 2017/10/13
Ammar Hakim:
Bangaren kasa da kasa, shugaban jam’iyyar Hikma a kasar Iraki ya bayyana yunkurin rarraba kasashen msuulmi da cewa shiri ne wanda Isra’ila za ta ci riba da shi.
Lambar Labari: 3481995 Ranar Watsawa : 2017/10/13
Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da harkokin musulmi ta jahar Michigan a kasar Amurka ta bukaci da a dauki kwararan matakai na kare musulmi.
Lambar Labari: 3481994 Ranar Watsawa : 2017/10/12
Bangaren kasa da kasa, wani dakin cin abinci a birnin Thestar na kasar Birtaniya zai dauki nauyin shrya cin abinci domin hada taimako ga mutanen Rohingya.
Lambar Labari: 3481993 Ranar Watsawa : 2017/10/12
Bangaren kasa da kasa, makarantar Dodalas a kasa Birtaniya ta gayyaci wani mai fadakarwa ta addinin muslunci domin yin bayani kan muslunci ga dalibai.
Lambar Labari: 3481992 Ranar Watsawa : 2017/10/12
Bangaren kasa da kasa, dubban mutane suka gudanar da jerin gwano a kasar Myanmar domin yin kira da a samu sulhu a yankin Rakhine.
Lambar Labari: 3481991 Ranar Watsawa : 2017/10/11
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman tattaunawa da aka saba gudanrwa na shekara-shekara sakanin musumi da cocin katolika a birnin new York.
Lambar Labari: 3481990 Ranar Watsawa : 2017/10/11
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Yusuf Ad'is minista mai kula da harkokin addini a Palastine ya kirayi al'ummar musulmi mazauna birnin quds da su kasancea cikin masallacin aqsa.
Lambar Labari: 3481989 Ranar Watsawa : 2017/10/11
Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da harkokin yawon bude ido a birnin Cape Town a Afirka ta kudu na daukar nauyin koyar da dahuwar abincin halal.
Lambar Labari: 3481987 Ranar Watsawa : 2017/10/10
Bangaren kasa da kasa, musulmi a jahar Ogun da ke tarayyar Najeriya sun bukaci da a bar dalibai mata musulmi da su saka hijabi a cikin yanci a makarantu.
Lambar Labari: 3481986 Ranar Watsawa : 2017/10/10
Bangaren kasa da kasa, mataimakin shugaban kungiyar masu fasaha ta kasa a Najeriya ya gana da shugaban ofishin yada al’adu na Iran a birnin Abuja.
Lambar Labari: 3481985 Ranar Watsawa : 2017/10/10
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Kenya sun damke wani malamin addinin kirista mai tsatsauran ra’ayi da ke tunzura mabiyansa zuwa ga tashin hankali.
Lambar Labari: 3481984 Ranar Watsawa : 2017/10/09
Bangaren kasa da kasa, a wani taron da masana da malaman addini suka gudanar a birnin Capetown na kasar Afirka ta kudu sun nuna goyon baya ga Palastine.
Lambar Labari: 3481983 Ranar Watsawa : 2017/10/09
Bangaren kasa da kasa, Mahmud Ibrahim Salama fitaccen marubucin kur'ani mai tsarki dan kasar masar ya rasu yana da shekaru 98 da haihuwa.
Lambar Labari: 3481982 Ranar Watsawa : 2017/10/09
Bangaren siyasa, Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar Muhammad Ali Ja'afari ya bayyana cewa dakarunsa za su dauki sojojin Amurka tamkar 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh matukar dai Amurka ta sanya takunkumi da bata sunan dakarun nasa.
Lambar Labari: 3481981 Ranar Watsawa : 2017/10/08