Wales

IQNA

Bangaren kasa da kasa, daruruwan mutane sun gudanar da jerin gwano a yankin Wales domin nuna goyon bayansu ga musulmi da kuma kin amincewa da gabar da ake nuna wa musulmi.
Lambar Labari: 2798516    Ranar Watsawa : 2015/02/02