Jonathan

IQNA

Bangaren kasa da kasa, a kwanakin baya ne shugaban Najeriya ya yi alakawalin cewa za a kawo karshen kungiyar yan ta'adda ta Boko Haram a cikin kwanaki 30 a Najeriya baki daya.
Lambar Labari: 3021906    Ranar Watsawa : 2015/03/21