Bangaren kasa da kasa, Agha Sayyid Muhammad Redha wakili a majalisar hadin kan a’ummar musulmi a kasar Pakistan ya bayyana cewa ba za su taba amincewa da matakin da kasar ta dauka na bin sahun Saudiyya wajen kashe al’ummar kasar Yeman ba.
Lambar Labari: 3062616 Ranar Watsawa : 2015/03/30