HRW

IQNA

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkin bil adama da duniya ta bayyana dalilan da sojojin Najeriya suka bayar na kisan ‘yan shi’a a Najeriya da cewa dalilai ne na shirme.
Lambar Labari: 3468883    Ranar Watsawa : 2015/12/23