Tehran (IQNA) a kasar Iraki an fara shirye-shiryen ziyarar jagoran mabiya addinin kirista na darikar katolika na duniya wadda ita ce ta farko a tarihi.
Lambar Labari: 3485643 Ranar Watsawa : 2021/02/12
Tehran (IQNA) Daga cikin muhimman ayyukan da marigayi Imam Khomeni ya gudanar a lokacin rayuwarsa har da kokarinsa na ganin an samu hadin kai tsakanin musulmi.
Lambar Labari: 3485616 Ranar Watsawa : 2021/02/03
Tehran IQNA) Paparoma Francis na da shirin gudanar da wata ziyara a kasar Iraki inda zai gana da manyan malaman addini na kasar.
Lambar Labari: 3485607 Ranar Watsawa : 2021/01/31
Tehran (IQNA) Jagoran mabiya addinin kirista ‘yan darikar Katolika Paparoma Francis, ya nuna matukar damuwa kan halin da al’ummar Yemen suke ciki.
Lambar Labari: 3485518 Ranar Watsawa : 2021/01/02
Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya bayar da tallafin kudade har yuro dubu 250 a matsayin gudunmawa ga al'ummar Lebanon
Lambar Labari: 3485071 Ranar Watsawa : 2020/08/10
Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya bayar da taimakon kudade ga mutanen da suka samu matsalaoli sakamakon bullar Corona.
Lambar Labari: 3484885 Ranar Watsawa : 2020/06/11
Jagoran mabiya kiristocin darikar katolika ya bayyana haihiuwar annabi Isa (AS) a matsayin rahmar ubangiji.
Lambar Labari: 3484347 Ranar Watsawa : 2019/12/26
Shugaban mabiya addinin kirista ‘yan darika Katolika Paparoma Francis ya mayar da martani dangane da hare-haren da aka kai a kan bakin haure a Libya.
Lambar Labari: 3483819 Ranar Watsawa : 2019/07/08
Bangaren kasa da kasa, shugaban mabiya addinin kirista na darikar Katolika Paparoma Francis ya jaddada wajabcin tattaunawa da kuma yin mu'amala da musulmi.
Lambar Labari: 3483763 Ranar Watsawa : 2019/06/22
Wasu kirista sun zargi Paparoma da kawo wasu sabbin bi’oi da ba a san su a cikin addinin kirista ba.
Lambar Labari: 3483599 Ranar Watsawa : 2019/05/02
Shugaban mabiya addinin kirista ‘yan darikar katolika na duniya Paparoma Francis ya bayyana cewa, kasashen Amurka da na turai ne suka jawo mutuwar yara a Afghnistan, Syria da Yemen.
Lambar Labari: 3483527 Ranar Watsawa : 2019/04/07
Bangaren kasa da kasa, Paparoma Francis zai kai ziyara a kasar Morocco domin gudanar da tattaunawa Kan lamurra na addini da kuma hijira.
Lambar Labari: 3483502 Ranar Watsawa : 2019/03/28
A Sakonsa Na Kirsimati:
Bangaren kasa da kasa, paparoma Francis jagoran mabiya addinin kirista na darikar Katolika ya gabatar da jawabin kirsimati na wannan shekara.
Lambar Labari: 3483251 Ranar Watsawa : 2018/12/25
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib Babn malamin cibiyar Azhar ya taya Paparoma Francis murnar sallar kirsimati.
Lambar Labari: 3483227 Ranar Watsawa : 2018/12/18
Banaren kasa da kasa, an jinjina wa jagoran kiristoci mabiya darikar Kalotila paparoma kan matsayar da ya dauka kan batun kisan kiyashin da ake yi wa msuulmi a kasar Myanmar inda aka mika lambar yabo kan haka ga wakilinsa a kasar Ghana Gabriel Palmar Bakleh.
Lambar Labari: 3481962 Ranar Watsawa : 2017/10/03
Bangaren kasa da kasa, Paparoma Francis Jagoran kiristoci mabiya darikar katolika ya yi kira da a kare hakkokin musulmi 'yan kabilar rohingya a kasar Mayanmar.
Lambar Labari: 3481842 Ranar Watsawa : 2017/08/28
Paparoma A Masar:
Bangaren kasa da kasa, a ziyarar aikin da Paparoma Francis shugaban darikar katolika ta mabiya addinin kirista ta duniya ke gudanarwa a kasar Masar ya gana da shugaban kasar Abdul-Fatah Al-Sisi.
Lambar Labari: 3481451 Ranar Watsawa : 2017/04/30
Bangaren kasa da kasa, fadar Vatican ta sanar da cewa, duk da hare-haren da aka kai a kan majami’oin mabiya addinin kirista a kasar Masar, tafiyar Paparoma Francis zuwa Masar na nan darama cikin wannan wata.
Lambar Labari: 3481396 Ranar Watsawa : 2017/04/11
Bangaren kasa da kasa, jagoran mabiya addinin kirista na darikar Katolika Paparoma Fransis ya gana da wasu muulmi a cikin birnin Milan.
Lambar Labari: 3481347 Ranar Watsawa : 2017/03/26