iqna

IQNA

Tashar Aljazeera ta samu hotuna da bidiyoyi da ke nuni da dimbin mayaka daga bataliyar Qassam sun kai hari a cibiyar soji ta Erez tare da kama wasu jami’ai da sojojin Isra’ila.
Lambar Labari: 3489947    Ranar Watsawa : 2023/10/09

Bangaren kasa da kasa, Dakarun Izzuddin Qssam reshen soji na kungiyar Hamas sun tsaurara matakan tsaroa yankin Zirin gaza baki daya, bayan kisan babban kwamandansu a bangaren ayyukan soji Mazin Fuqaha.
Lambar Labari: 3481369    Ranar Watsawa : 2017/04/02