kwafin kur’ani - Shafi 4

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wata tawagar manyan jagororin mabiya addinin kirista a Masar sun bayar da kyautar kur'ani ga gwamnan lardin Minya.
Lambar Labari: 3482959    Ranar Watsawa : 2018/09/06

Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur'anai da aka yi amfani da fasaha ta musamman a kansu domin amfanin makafi.
Lambar Labari: 3482392    Ranar Watsawa : 2018/02/13

Bangaren kasa da kasa, kungiyar matasa musulmi ta duniya ta bayar da kyautar kwafin kur’ani guda dubu 15 ga matasan kasar Jbouti.
Lambar Labari: 3482263    Ranar Watsawa : 2018/01/03

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur'ani mai tsarki da aka yi wa gyara har tsawon shekaru 6ba jere da aka danganta shi da lokacin khalifa Usman.
Lambar Labari: 3481711    Ranar Watsawa : 2017/07/18

Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur'anai a yankin Pontland na Somalia mai cin gishin kansa kimanin guda 200 a makarantu.
Lambar Labari: 3481709    Ranar Watsawa : 2017/07/17

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki a wani baje koli a birnin Beirut inda aka nuna wani kur’ani da tarihinsa ke komawa zuwa ga shekarar 1740.
Lambar Labari: 3481705    Ranar Watsawa : 2017/07/16

Bangaren kasa da kasa, an kwace wani kwafin kur'ani mai tsarki da aka buga surat fatiha amma tana faraway surat mudassir a Saudiyya.
Lambar Labari: 3481653    Ranar Watsawa : 2017/06/29

Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur’ani mai tsarki a taron baje kolin littafai na birnin Los Angeles na kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481433    Ranar Watsawa : 2017/04/23