IQNA - Cibiyar Yaɗa ayyukan Alƙur'ani ta Duniya ta sanar da ƙoƙarin cibiyar na shirya wa gasar Ranar Alƙur'ani ta Duniya a ranar tunawa da aiko Annabi (SAW).
Lambar Labari: 3494441 Ranar Watsawa : 2026/01/02
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da taron ranar mab'as a kasar Philipines tare da halartar musulmi daga kowane bangare.
Lambar Labari: 3481434 Ranar Watsawa : 2017/04/24