Bangaren kasa da kasa, an bude baje kolin kur’ani mai tsarki da aka saka kwafin kur’anai 60 da suke da alaka da lokuta mabanbanta a kasar Qatar.
Lambar Labari: 3446388 Ranar Watsawa : 2015/11/09
Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke gudanar da ayyukan alkhairi ta kasar Qatar na shirin gudanar da wani aiki na buga kwafin kur’ani mai tsarki da nufin raba sua cikin kasashe 62 na duniya.
Lambar Labari: 3326044 Ranar Watsawa : 2015/07/09
Bangaren kasa da kasa, cibiyoyin gudanar da ayyukan jin kai na kasar Qatar za su gina cibiyoyin hardar kur’ani mai tsarki a kasashen Afirka guda biyu wato Brundi da kuma Somalia.
Lambar Labari: 3322221 Ranar Watsawa : 2015/07/01