Tehran (IQNA) Darul kur'ani Karim Astan Hosseini, domin jin dadin irin kokarin da mahardatan kur'ani na kasar Iraki suke yi a fagen haddar kur'ani mai tsarki, ya shirya wata ziyarar kur'ani mai tsarki ga wadannan malamai zuwa kasar Iran.
Lambar Labari: 3487938 Ranar Watsawa : 2022/10/01
Bayani Kan Tafsiri Da Malaman Tafsiri (5)
Daya daga cikin tafsirin wannan zamani da aka samu yabo ta hanyoyi daban-daban da kuma jan hankalin malamai shi ne tafsirin "Al-Furqan" na Sadeghi Tehrani.
Lambar Labari: 3487925 Ranar Watsawa : 2022/09/28
Tehran (IQNA) An gudanar da ayyukan share kura da shafa Ka'aba a gaban yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya, da yariman kasar Saudiyya da dama, da manyan malamai , da kuma jami'an hukumar Makkah Haram da safiyar yau 25 ga watan Agusta.
Lambar Labari: 3487701 Ranar Watsawa : 2022/08/17
Tehran (IQNA) A ranar Alhamis, 11 ga watan Agusta, Cibiyar Nazarin Malaman Afirka ta Morocco "Mohammed Sades" ta bude baje kolin kur'ani a Dar es Salaam na kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3487682 Ranar Watsawa : 2022/08/13
Tehran (IQNA) – Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya karbi bakuncin daliban jami'a da malamai da jami'ai .
Lambar Labari: 3487225 Ranar Watsawa : 2022/04/27
Tehran (IQNA) An yi wa ministan harkokin addini na kasar Tunisiya bayani kan yadda aka buga cikakken kur'ani mai tsarki na farko na makafi.
Lambar Labari: 3486911 Ranar Watsawa : 2022/02/05
Tehran (IQNA) Babban malamin addinin na kasar Iraki ya fitar da wani sako inda ta bayyana wafatin Ayatullahi Safi Golpayegani a matsayin babban rashi.
Lambar Labari: 3486893 Ranar Watsawa : 2022/02/01
Tehran (IQNA) Sayyid Baqer Hakim yana daga cikin fitattun malamai a kasar Iraki wanda ya bayar da gagarumar gudunmawa a bangarori daban-daban.
Lambar Labari: 3486463 Ranar Watsawa : 2021/10/23
Tehran (IQNA) shugaban kasar Masar ya bukaci malaman addinin muslucni da su dauki matakan fuskantar yada kin jinin musunci da ake ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3486165 Ranar Watsawa : 2021/08/03
Tehran (IQNA) Majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da kona kwafin kur’ani mai tsarki a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3485138 Ranar Watsawa : 2020/08/31
Tehran (IQNA) an gudanar ad tarukan idin Ghadira jami’ar Almustafa a kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3485069 Ranar Watsawa : 2020/08/09
Tehran (IQNA) Kungiyar lauyoyin Iraki ta sanar da cewa za ta shigar da kara kan jaridar Saudiyya da ci zarafin babban malamin addini Ayatollah Sistani.
Lambar Labari: 3484955 Ranar Watsawa : 2020/07/05
Bangaren kasa da kasa, kungiyar malamai ta kasa da kasa ta dora alhakin mutuwar Mursi a kan Al-sisi da Saudiyya da kuma hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3483750 Ranar Watsawa : 2019/06/18
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Masar ta hana kafofin yada labarai yada wani bayani da Azhar ta fitar kan batun daidaita gado tsakanin mata da maza.
Lambar Labari: 3483156 Ranar Watsawa : 2018/11/27
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin adini ta asar Masar ta aike da masu tablig 3617 zuwa kasashen duniya.
Lambar Labari: 3482743 Ranar Watsawa : 2018/06/09
Bangaren kasa da kasa, an bude wani shiri na bayar da horo ga malamai da limaman masallatai a kasar saliyo.
Lambar Labari: 3482449 Ranar Watsawa : 2018/03/03
Shugaba Rauhani A Lokacin Sallar Juma'a A Haidar Abad:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani wanda a halin yanzu yake ziyarar aiki a kasar India ya bukaci musulmai a ko ina suke a duniya su hada kai don fuskantar makiyansu.
Lambar Labari: 3482400 Ranar Watsawa : 2018/02/16
Bangaren kasa da kasa, daliban kur’ani kimanin 7000 ne suke yin karatun allo makarantu daban-daban a garin wahra na kasar Ajeriya.
Lambar Labari: 3482266 Ranar Watsawa : 2018/01/04
Bangaren kasa da kasa, a yau an gudanar da taron muka kwafin kur’ani mai tsarki na tarihi wanda aka kammala a gyaransa a kasar Masar.
Lambar Labari: 3481815 Ranar Watsawa : 2017/08/20
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Masar ta shirya wata gasa wadda za ta mayar da hankali ga bincike kan abubuwan da ake yin kuren fahimtarsu a kur’ani.
Lambar Labari: 3481491 Ranar Watsawa : 2017/05/07