IQNA

Makon Hadin Kan Musulmi: Ayatollah Baqer Hakim Ya Bayar Da Gudunmawa Wajen Hadin Kan Musulmi

17:17 - October 23, 2021
Lambar Labari: 3486463
Tehran (IQNA) Sayyid Baqer Hakim yana daga cikin fitattun malamai a kasar Iraki wanda ya bayar da gagarumar gudunmawa a bangarori daban-daban.

A daidai lokacin da ake gudanar da tarukan makon hadin kan musulmi, ana nuna wasu daga cikin abubuwa da malamai suka bayar da gudunmawarsa da su, kamar littafai da makamantan hakan wajen gina al'umma.

Ayatollah Sayyid Baqer Hakim yana daga cikin fitattun malamai a kasar Iraki wanda ya bayar da gagarumar gudunmawa a bangarori daban-daban na rayuwar al'ummar musulmi.

Ayatollah Baqer wanda ya kasance babban limamin birnin Najaf na kasar Iraki, wanda ya rasa ransa a wani harin ta'addanci, an taro an nuna wasu daga cikin littafan da ya rubuta a lokacin rayuwarsa a wurin taron hadin kan musulmi.

 

4006178

 

Abubuwan Da Ya Shafa: malamai ، kasar Iraki ، gudunmawa ، littafai ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha