Tehran (IQNA) Ma'aikatar aikin Hajji da Umrah ta kasar Saudiyya ta sanar da cewa, daga cikin mahajjata 266,824 da suka shiga Madina, mutane 95,194 daga kasashe daban-daban ne ke ziyara da ibada a wannan birni.
Lambar Labari: 3487473 Ranar Watsawa : 2022/06/27
Tehran (IQNA) A daidai lokacin da ake shirin fara aikin Hajji, babban daraktan kur’ani mai tsarki ya shirya sabbin kwafin kur’ani guda 80,000 ga mahajjata n dakin Allah wajen yin bayani da jagorantar masallacin.
Lambar Labari: 3487452 Ranar Watsawa : 2022/06/22
Tehran (IQNA) Mutanen da ya kamata su shiga ibadar I’itikafi a masallacin Annabi da ke Madina za su shiga wannan masallaci daga yau.
Lambar Labari: 3487197 Ranar Watsawa : 2022/04/21
Tehran (IQNA) a jiya ne aka gudanar da tsayuwar Arafah wanda ya yi daidai da tara ga watan Zulhijjah.
Lambar Labari: 3486122 Ranar Watsawa : 2021/07/20
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Saudiyya sun hana maniyyata dubu 10 shiga cikin birnin Makka domin aiki hajji saboda rashin cikakkun takardu.
Lambar Labari: 3483917 Ranar Watsawa : 2019/08/05
Bangaren kasa da kasa, Tun da jijjifin safiyar yau ne mahajjata kimanin miliyan biyu suka fara gudanar da jifar shaidan a ranar idin layya.
Lambar Labari: 3481854 Ranar Watsawa : 2017/09/01
Bangaren kasa da kasa, A jiya laraba ne maniyyata hajjin bana fiye da miliyon biyu ne suka kwarara daga Makka zuwa mina don raya ranar tarwiya da kuma fara aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3481850 Ranar Watsawa : 2017/08/31
Bangaren kasa da kasa, Bayik Mariyah matar da tafi dukkanin mhajjatan bana yawan shekaru ta isa birnin Jidda daga kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3481837 Ranar Watsawa : 2017/08/27
Bangaren kasa da kasa, Ya zuwa yanzu mahajjata daga kasashen duniya daban-daban kimani miliyon daya da dubu 400 suka isa kasar saudia don ayyukan hajji na bana.
Lambar Labari: 3481830 Ranar Watsawa : 2017/08/25