iqna

IQNA

ghana
Accra (IQNA) An gudanar da taron tallafa wa Falasdinu a jami'ar Musulunci ta Ghana tare da halartar gungun malamai da dalibai.
Lambar Labari: 3490024    Ranar Watsawa : 2023/10/23

Tehran (IQNA) An bude majalisar musulmin yankin arewacin kasar Ghana a birnin Tamale da nufin hada kan kungiyoyin musulmi da addinai.
Lambar Labari: 3488336    Ranar Watsawa : 2022/12/14

Tehran (IQNA) Bayan kammala aikin gina masallaci da cibiyar addinin musulunci ta zamani mai daukar mutane 1000 a arewacin Ghana, an bude wannan wurin ibada tare da fara aiki.
Lambar Labari: 3488198    Ranar Watsawa : 2022/11/19

Tehran (IQNA) daya daga cikin limaman musulmi a kasar Ghana ya bayyana cewa lamarin aikin hajji ya shafi dukkanin musulmi ne ba wata kasa guda daya ba.
Lambar Labari: 3485045    Ranar Watsawa : 2020/08/02

Tehran (IQNA) babban limamin kasar Ghana ya bukaci musulmi da suka gudanar da bukukuwan salla babba a cikin gidajensu.
Lambar Labari: 3485018    Ranar Watsawa : 2020/07/25

Tehran (IQNA) Shugaban masu bin addinin gargajiya a yankin Somanya da ke cikin Yilo Krobo a gabashin Ghana ya caccaki masu sukar al’adunsu.
Lambar Labari: 3484999    Ranar Watsawa : 2020/07/19

Tehran (IQNA) babban limamin kasar Ghana ya bukaci musulmi su yi azumi domin rokon Allah ya kawo karshen cutar Corona.
Lambar Labari: 3484706    Ranar Watsawa : 2020/04/12

Mabiya mazhabar shi’a na kasar Ghana za su gudanar da babban taronsu na yin bita a 2020.
Lambar Labari: 3484336    Ranar Watsawa : 2019/12/22

Shugaban Ghana ya kirayi musulmi da kada su bar masu tsatsaran ra’ayi su rika yin magana da yawun musulunci.
Lambar Labari: 3484324    Ranar Watsawa : 2019/12/17

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro kan musulunci na daliban jami’oi a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3484321    Ranar Watsawa : 2019/12/15

Bangaren kasa da kasa, an buga sakon kagoran juyin juya halin muslucni kan taron arbaeen a jaridar kasar Ghana.
Lambar Labari: 3484172    Ranar Watsawa : 2019/10/20

Bangaren kasa da kasa, mata muuslmi sun gudanar da jerin gwano a Ghana kan batun saka hijabin musulunci.
Lambar Labari: 3484149    Ranar Watsawa : 2019/10/13

Bangaren kasa da kasa, Allah ya yi wa Sheikh Ahmad Kamaluddin mataimakin bababn limamin kasar Ghana rasuwa.
Lambar Labari: 3484110    Ranar Watsawa : 2019/10/02

Bangaren kasa da kasa, kimanin mutane 500 sun muslunta a wani kauyea cikin kasar Ghana.
Lambar Labari: 3483877    Ranar Watsawa : 2019/07/24

Bangaren kasa da kasa, gayammar kungiyoyin musulmi ta kasar Ghana ta nuna cikakken goyon bayanta ga Iran dangane da barazanar da Amurka ta yi wa kasar ta Iran.
Lambar Labari: 3483794    Ranar Watsawa : 2019/06/30

Bangaren kasa da kasa, Karim Mansuri fitaccen makarancin kur’ani mai tsarki ya gabatar da karatu a Husainiyar mutanen Lebanon a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3483667    Ranar Watsawa : 2019/05/23

Cibiyar bincike kan harkokin tsaro a nahaiyar Afrika ACSIS ta yi gargadi kan cewa, akwa yiwuwar kungiyoyin kasar Ghana ta fuskanci barazanar tsaro daga ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3483659    Ranar Watsawa : 2019/05/20

Bangaren kasa da kasa, Babbar jami’ar musulunci ta kasar Ghana ta bullo da wasu sabbin kwasa-kwasai da za a rika koyarwaa cikinta.
Lambar Labari: 3483021    Ranar Watsawa : 2018/09/30

Bangaren kasa da kasa, Bayan tarukan Ashura da aka gudanar a ranakun tara da kuma goma ga Muharram a Ghana, a jiya Asabar dubban mabiya mazhabar shi’a sun gudanar da wani taron kan ribatattun Karbala a birnin Accra.
Lambar Labari: 3483005    Ranar Watsawa : 2018/09/23

Bangaren kasa da kasa, sakamakon soyayyar da musulmi suke yi wa Imam Hussain (AS) wannan ya hada su a wuri guda a Ghana.
Lambar Labari: 3483003    Ranar Watsawa : 2018/09/22