iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Wasu daga cikin ‘yan majalisar dokokin kasar Burtaniya sun bukaci Boris Johnson da ya nemi afuwa daga musulmin Bosnia kan furucin da ya yi dangane da kisan da aka yi musu a Srebrenica.
Lambar Labari: 3484973    Ranar Watsawa : 2020/07/11

Tehran (IQNA) an kaddamar da wani littafi da ke magana kan yadda batun nuna kyamar musulunci ya zama bangare na siyasa a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484960    Ranar Watsawa : 2020/07/07

Tehran (IQNA) babban malamin mabiya addinin kirista a kasar Mali ya jaddada wajabcin zaman lafiya a tsakanin al’ummar kasar baki daya.
Lambar Labari: 3484949    Ranar Watsawa : 2020/07/03

Bangaren siyasa , shugaba Rauhani ya yi watsi da batun tattaunawa karkashin matsin lamba da takunmi.
Lambar Labari: 3484091    Ranar Watsawa : 2019/09/27

Ministar harkokin wajen kasar Sudan ta bayyana cewa yanzu ba lokaci na bijiro da maganar kulla alaka da Isra’ila ba.
Lambar Labari: 3484033    Ranar Watsawa : 2019/09/09

Bangaren kasa da kasa, kungiyar malai ta duniya ta yi watsi da shirin yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483768    Ranar Watsawa : 2019/06/24

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Tunisia ta kafa dokar hana in amfani da snan addini wajen yin kamfe na syasa.
Lambar Labari: 3483725    Ranar Watsawa : 2019/06/10

Bangaren kasa da kasa, Sadiq Garyani babban malamin addini mai bayar da fatawa a kasar Libya ya caccaki mahukuntan kasar Saudiyya tare da bayyana sua  matsayin ‘yan kama karya.
Lambar Labari: 3482375    Ranar Watsawa : 2018/02/07

Bangaren kasa da kasa, jami’an gwamnatin Palastine sun bukaci kasashen Afirka da su ci gaba da yin tsayin daka kan wajen bijirewa Trump kan batun Quds.
Lambar Labari: 3482342    Ranar Watsawa : 2018/01/28

Bangaren kasa da kasa, al'ummar kasar Bahrain sun gudanar da jerin gwano domin neman a saki fursunonin siyasa da ake tsare da su a kasar.
Lambar Labari: 3481860    Ranar Watsawa : 2017/09/03

Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da wasu shirye-shirye na ranar Quds a kasar Senegal, da suka hada da tarukan karawa juna sani da sauransu.
Lambar Labari: 3481624    Ranar Watsawa : 2017/06/19

Bangaren kasa da kasa, Muhammad Majid daya daga cikin manyan limaman musulmi na kasar Amurka, a lokacin da ake ci gaba da bukin ratsuwar Trump a wata majami’ar birnin Washington ya karanta ayoyin kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3481158    Ranar Watsawa : 2017/01/22

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da zaman taro na biyu na kasa da kasa kan tarihin manzon Allah (SAW) a birnin fas na kasar Morroco.
Lambar Labari: 3480972    Ranar Watsawa : 2016/11/25

Hojatol Islam Siddiqi:
Bangaren siyasa , wanda ya jagoranci sallar juma’a a birnin Tehran ya kirayi dukkanin jami’an gwamnati da suke rike da mukamai da kada su sakaci da dukkanin damar ad suka samu wajen yi wa jama’a aiki.
Lambar Labari: 3480745    Ranar Watsawa : 2016/08/26