Shugaban kasar Iran Hassan Ruhani ya taya al'ummar kasarsa murnar shiga sabuwa shekara.
Lambar Labari: 3483479 Ranar Watsawa : 2019/03/21
Jagoran juyin juya halin muslunci a kasar Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya jaddada wajabcin mayar da hankali ga ayyukan bunkasa harkokin tattalin arzikin kasar ta Iran daga cikin gida.
Lambar Labari: 3483478 Ranar Watsawa : 2019/03/21
Yariman Saudiyya mai jiran gado Muhammad Bin Salman ya tuntubi sakataren harkokin wajen Amurka ta wayar tarho.
Lambar Labari: 3483477 Ranar Watsawa : 2019/03/20
Gwamnatin kasar Jamus ta ce yanayin kasar ba zai bayar da damar a cutar da musulmi a kasar ba.
Lambar Labari: 3483476 Ranar Watsawa : 2019/03/20
Gwamnatin kasar China ta sanar da kame wadanda ta kira 'yan ta'adda kimanin dubu 13 a yankunan musulmin kasar.
Lambar Labari: 3483475 Ranar Watsawa : 2019/03/20
Manyan hafsoshin sojin kasashen Iran, Iraki da Syria, sun gudanar da wata ganawa a birnin Damascus na kasar Syria.
Lambar Labari: 3483474 Ranar Watsawa : 2019/03/19
Dangin mutumin da ya kashe musulmi a kasae New Zealand sun nemi gafarar musulmi da kuma sauran al’ummar kasar, dangane da abin da Brenton Tarrant ya aikata.
Lambar Labari: 3483473 Ranar Watsawa : 2019/03/19
Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta bukaci a kame tare da hukunta dukkanin shugabannin kungiyoyi masu nuna kyama a ga musulmi a duniya.
Lambar Labari: 3483471 Ranar Watsawa : 2019/03/18
An gudanar da wani zaman taro mai taken matsayin mata a cikin adddinin musulunci a kasar Burkina Faso.
Lambar Labari: 3483470 Ranar Watsawa : 2019/03/18
Daya daga cikin mambobin kwamitin kula da masallacin Quds Hatam Abdulkadir ya bayyana cewa ba su amince da hukuncin kotun Isra’ila kan rufe masallacin Bab Rahma ba.
Lambar Labari: 3483469 Ranar Watsawa : 2019/03/18
Ma'ikatar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi jakadiyar kasar Kenya a Tehran, domin nuna rashin jin dadi kan hukuncin da wata kotun Kenya ta fitar ci gaba da tsare wasu Iraniyawa biyua kasar ta Kenya.
Lambar Labari: 3483468 Ranar Watsawa : 2019/03/18
Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan bindiga sun sace sheikh Ahmad Sulaiman wani faitaccen malamin kur’ani a Najeriya.
Lambar Labari: 3483467 Ranar Watsawa : 2019/03/17
Kasa da sa'oi ashirin da hudu da kai harin kasar New Zealanda kan musulmi, an kai wani harin a kan wani musulmi a birnin London na kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3483466 Ranar Watsawa : 2019/03/16
Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa ta bayar da kakkausan martani dangane da harin da aka kaiwa musulmi a kasar New Zealand.
Lambar Labari: 3483465 Ranar Watsawa : 2019/03/16
Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya zargi kasashen yammacin turai da yada kiyayya ga musulmi ta hanyar siyasarsu.
Lambar Labari: 3483464 Ranar Watsawa : 2019/03/16
Kakakin ma’ikatar harkokin wajen kasar Iran bahram Qasemi ya bayyana cewa kasar Iran tana yin Allawadai da kakausar murya kan harin da aka kaiwa musulmi a Newzealand.
Lambar Labari: 3483462 Ranar Watsawa : 2019/03/15
Rahotanni daga New Zeland, na cewa mutum 49 ne suka rasa rayukansu, kana wasu ashirin na daban suka raunana a yayin wasu tagwayen hare haren bindiga da aka kai kan wasu masallatai biyu a yankin Christchurc.
Lambar Labari: 3483461 Ranar Watsawa : 2019/03/15
Limamin da ya jagoranci sallar juma'ar birnin Tehran ya ce kowa ya yarda cewa jamhuriyar musulinci ta Iran ta karya kudurin Amurka a kasashen Siriya da Iraki
Lambar Labari: 3483460 Ranar Watsawa : 2019/03/15
Babban kwamitin kare hakkin bil adama na kungiyar tarayyar turai ya bukaci da a yi adalci kan batun kisan gillar da aka yi wa dan jaridar kasar Saudiyya Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483459 Ranar Watsawa : 2019/03/14
A daidai lokacin da shugaban kasar Aljeriya ya sanar da cewa ba zai yi ta zarce a kan mulki ba, 'yan siyasa da masu korafi kan takararsa suna ci gaba da kara matsa lamba a kansa.
Lambar Labari: 3483458 Ranar Watsawa : 2019/03/14