iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran ya gana da shugaban kasar Syria Basshar Assad yau Talata a birnin Damascus.
Lambar Labari: 3483550    Ranar Watsawa : 2019/04/16

Bangaren kasa da kasa, wani mabiyin addinin kirista  akasar masar ya bayar da wani babban fili domin gina cibiyar hardar kur’ani mafi girma a lardin Buhaira.
Lambar Labari: 3483549    Ranar Watsawa : 2019/04/15

Bangaren kasa da kasa, bangarorin siyasa da na addini da dama a kasar Amurka sun nuna goyon bayansu ga Ilhan Omar kan cin zarafin da Trump ya yi a kanta.
Lambar Labari: 3483548    Ranar Watsawa : 2019/04/15

Bangarena kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa akalla mutane miliyan 24 ne ke bukatar taimakoa  kasar Yemen.
Lambar Labari: 3483547    Ranar Watsawa : 2019/04/14

Bangaren kasa da kasa, jam’iyyar Umma mai adawa  akasar Sudan ta bukaci da a sako dukkanin mambobinta da ake tsare da sua  cikin gidajen kaso a kasar.
Lambar Labari: 3483546    Ranar Watsawa : 2019/04/14

Bangaren siyasa, masu halartar gasar kur’ani mai tsarkia  kasar Iran sun ziyarci jagoran juyin juya halin musulunci a gidansa da ke birnin Tehran.
Lambar Labari: 3483544    Ranar Watsawa : 2019/04/14

Bayan shekaru talatin a karagar mulkin kasar Sudan, sojojin kasar sun sanar da hambarar da gwamnatin shugaban kasar, Omar al-Bashir da kuma tsare shi, bugu da kari kan sanar da gwamnatin rikon kwarya ta shekaru biyu.
Lambar Labari: 3483541    Ranar Watsawa : 2019/04/11

Ana ci gaba da zaman dar-dar a kasar Sudan bayan da kai da komowar sojojin kasar a manyan cibiyoyin gwmanatin kasar ke karuwa.
Lambar Labari: 3483540    Ranar Watsawa : 2019/04/11

Dakarun gwamnatin Libya mai mazauni a birnin Tripoli sun sanar da cewa, sun fatattaki dakarun Haftar daga babban filin sauka da tashin jiragen sama na Tripoli.
Lambar Labari: 3483539    Ranar Watsawa : 2019/04/11

Bagaren kasa da kasa, Sayyid nasrullah ya bayyana saka dakaun kare juyin juya halin muslucni cikin wadanda Amurka ke kira ‘yan ta’adda da cewa babbar gazawa ce daga Amurka.
Lambar Labari: 3483538    Ranar Watsawa : 2019/04/10

Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul-Khaminai ya ce makarkashiyar da Amurka ke kullawa Rundunar IRGC da ma juyin  juya halin musulinci na Iran ba zai je ko ‘ina ba.
Lambar Labari: 3483537    Ranar Watsawa : 2019/04/09

Gwamnatin kasar Rasha ta sanar a jiya itinin cewa, tana yin iyakacin kokarinta domin ganin an waware rikicikin da ya kunno kai kasar Libya ta hanyar ruwan sanyi.
Lambar Labari: 3483536    Ranar Watsawa : 2019/04/09

Sojojin kasar Amurka uku sun hakala a kasar Afghanistan, biyo bayan wani harin bama-bamai da aka kai kansu a sansanin soji na Bagram.
Lambar Labari: 3483535    Ranar Watsawa : 2019/04/09

Majalisar kolin harkokin tsaron Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta ayyana rundunar tsaron kasar Amurka dake yammacin Asiya a matsayin "kungiyar 'yan ta'adda".
Lambar Labari: 3483534    Ranar Watsawa : 2019/04/09

Kungiyoyin addini  da farar hula a kasar Malaysia, sun bukaci da aka kai dauki ga al’ummomin kasar Iran da ambaliyar ruwa ta shafa.
Lambar Labari: 3483533    Ranar Watsawa : 2019/04/08

Rahotanni daga kasar Libya na cewa, akalla mutane 2200 ne suke fice daga birnin Tripoli fadar mulkin kasar, domin tsira da rayukansu daga rikicin da ya kunno kai a birnin.
Lambar Labari: 3483532    Ranar Watsawa : 2019/04/08

Babban hafsan sojojin kasar Libiya janar Khalifa Haftar ya sanar da fara kai hare-hare kan Sojojin gwamnatin hadin kan ‘yan kasar ta sama a  Tripoli babban birnin kasar
Lambar Labari: 3483529    Ranar Watsawa : 2019/04/07

Jami’an tsaron kasar Amurka sun kame wani mutum dan shekaru 55 da haihuwa tare da gurfanar da shi a gaban kuliya, bayan da ya yi barazanar kisan ‘yar majalisar dokokin kasar musulma.
Lambar Labari: 3483528    Ranar Watsawa : 2019/04/07

Shugaban mabiya addinin kirista ‘yan darikar katolika na duniya Paparoma Francis ya bayyana cewa, kasashen Amurka da na turai ne suka jawo mutuwar yara a Afghnistan, Syria da Yemen.
Lambar Labari: 3483527    Ranar Watsawa : 2019/04/07

Lambar Labari: 3483525    Ranar Watsawa : 2019/04/06