Kafofin yada labaran Palastine sun bayar da rahoton cewa wani matashi bafalastine ya yi shahada a Bait laham.
Lambar Labari: 3483501 Ranar Watsawa : 2019/03/28
Bangaren kasa da kasa, mutanen da suka kame Ahmad Sulaiman suka yi garkuwa da shi sun sake shi.
Lambar Labari: 3483500 Ranar Watsawa : 2019/03/28
Tun a daren jiya Isra’ila ta fara jibge sojoji masu yawa a kan iyaka da yankin Zirin Gaza.
Lambar Labari: 3483499 Ranar Watsawa : 2019/03/27
Gwamnatin kasar Rasha ta aike da kayayyakin aikin asibiti na zamani zuwa kasar Syria.
Lambar Labari: 3483498 Ranar Watsawa : 2019/03/27
Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar Hizbulla sayyid Hasan Nasrullah ya bayyana cewa, al’ummomin Palastine, Syria Da Lebanon suna gwawarmayar ‘yancin kasasensu ne.
Lambar Labari: 3483497 Ranar Watsawa : 2019/03/27
Bangaren kasa da kasa, wani bincike ya nuna cewa adadin mutanen da suke mutuwa sakamkon hare-haren ta'addanci ya ragu a cikin shekarar 2018.
Lambar Labari: 3483496 Ranar Watsawa : 2019/03/27
Bangaen kasa da kasa, Isra'ila ta kaddamar da hare-hare a kan al'ummar Falastinawa mazauna yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 3483494 Ranar Watsawa : 2019/03/26
Bangaren kasa da kasa da kasa, an raba kwafin kur'ani mai tsarki da aka buga a cikin haruffan Bril a masallacin Makka.
Lambar Labari: 3483493 Ranar Watsawa : 2019/03/26
Rahotanni daga kasar Iraki na cewa, a jiya jami’an tsaron kasar sun samau nasarar ragargaza wasu sansanonin ‘yan ta’addan daesh guda a cikin Lardin karkuk.
Lambar Labari: 3483491 Ranar Watsawa : 2019/03/25
Gwamnatin yahudawan Isra'ila ta tabbatar da harba wani makami mai linzami wanda ya sauka a wani matsugunnin yahudawa 'yan share wuri zauna a kusa da birnin Tel Aviv.
Lambar Labari: 3483490 Ranar Watsawa : 2019/03/25
Gwamnatocin kasashen Honduras da kuma Romania sun sanar da aniyarsu ta dauke ofisoshin jakadancinsu daga birnin Tel Aviv zuwa Quds.
Lambar Labari: 3483489 Ranar Watsawa : 2019/03/25
A daren jiya jami'an sahayuniyya sun bindige wani matashin Bapalastine a gabashin zirin Gaza
Lambar Labari: 3483488 Ranar Watsawa : 2019/03/24
Musulmin kasar Amurka suna shirin fara aiwatar da wani tsari na bayar da kariya ga masallatai da sauran wurarensu an ibada.
Lambar Labari: 3483487 Ranar Watsawa : 2019/03/24
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai ta kasa da kasa a kasar Masar tare da halartar kasashe 60 na duniya.
Lambar Labari: 3483486 Ranar Watsawa : 2019/03/24
A ci gaba da nuna wa musulmi kyama da wasu ke yia kasar Birtaniya, an kai wasu hare-harea kan wasu masallatai guda biyar a garin Birmingham.
Lambar Labari: 3483485 Ranar Watsawa : 2019/03/23
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iraki ta sanar da cewa, amincewar da Trump ya yi da tuddan Golan na Syria a matsayin mallakin Isra'ila, ya saba wa dukkanin dokoki na duniya.
Lambar Labari: 3483484 Ranar Watsawa : 2019/03/23
Ministan harkokin wajen Iran, Muhammad Jawad Zarif ya wallafawannan batun ne a shafinsa na Twitter sannan ya kara da cewa; Amurka ce ummul haba’isin duk wani rashin zaman lafiya a cikin yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3483483 Ranar Watsawa : 2019/03/23
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Australia sun girmama shahidan New Zealand ta hanyar yi musu sallar mamaci daga nesa.
Lambar Labari: 3483482 Ranar Watsawa : 2019/03/22
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Ausralia sun cafke wani matashi dan asalin kasa bayan da yay i barazanar kawa musulmi hari.
Lambar Labari: 3483481 Ranar Watsawa : 2019/03/22
Jagoran juyin Musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar makiyan Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun kaddamar da yaki ne na tattalin arziki a kanta, sai dai cikin yardar Allah za ta yi nasara a kansu.
Lambar Labari: 3483480 Ranar Watsawa : 2019/03/22