iqna

IQNA

Daliban jami’a musulmi bakaken fata a kasar Amurka, sun gudanar da wani zaman taro na farkoajami’ar birnin New York.
Lambar Labari: 3483594    Ranar Watsawa : 2019/05/01

Bnagaren kasa dakasa, gwamnatin kasar Amurka ta saka kungiyar Ikhawan ta kasar Masar a cikin kungiyoyin da take kira na ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3483593    Ranar Watsawa : 2019/05/01

Kakakin rundunar Halifa Hatar da ke kaddamar da hare-hare kan birnin Tripoli na kasar Libya, suna ci gaba da kara kutsa kai a cikin birnin.
Lambar Labari: 3483592    Ranar Watsawa : 2019/04/30

Bangaren kasa da kasa, wata tawagar kwamitin kare hakkokin musulmi na Islamic Human Rights Commission IHRC, da ke kasar Birtaniya ta  isa Najeriya, domin duba lafiyar Sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi kusan shekaru 4.
Lambar Labari: 3483590    Ranar Watsawa : 2019/04/30

A Sudan jagororin masu zanga zanga, da sojojin dake rike da mulki sun koma bakin tattaunawa yau Litini, domin kafa wata majalisar hadin gwiwa.
Lambar Labari: 3483588    Ranar Watsawa : 2019/04/29

Rahotanni daga Libya na cewa iyalai fiye da dubu 39 ne suka kauracewa babban birnin kasar Tripoli, sakamakon rikicin da ake yi.
Lambar Labari: 3483587    Ranar Watsawa : 2019/04/28

Bangaen kasa da kasam cibiyar tattara bayanai kan halin da Falastinawa suke ciki ta Wadil Hulwa ta sanar da cewa, yahudawa sun yi kame falastinawa 40.
Lambar Labari: 3483586    Ranar Watsawa : 2019/04/28

Bangaren siyasa, shugaban kwamitin kula da harkokin siyasar waje a majalisar dokokin kasar Iran ya yi Karin haske kan furucin Zarif.
Lambar Labari: 3483585    Ranar Watsawa : 2019/04/28

Ma'ikatar kiwon lafiya a Sudan ta fitr da adadi na karshe na wadanda suka mutu a zanga-zangar kasar, wanda ya kai mutane 53.
Lambar Labari: 3483583    Ranar Watsawa : 2019/04/27

Ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad zarif ya ce siyasar Trump kan Iran ba za ta yi nasara ba.
Lambar Labari: 3483582    Ranar Watsawa : 2019/04/27

Kungiyar Hamas ta sanar da cewa, tana shirin hada kan bangarori daban-daban domin samar da wata babbar Hadaka, wadda za ta kalubalanci abin da ake kira yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483581    Ranar Watsawa : 2019/04/26

A safiyar yau yahudawan daruruwan yahudawan sahyuniya suka kutsa  kai a cikin harabar masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3483580    Ranar Watsawa : 2019/04/26

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Musawi ya bayyana cewa, Iran ba za ta taba bari wata kasa tam aye gurbinta ba a kasuwar mai ta duniya.
Lambar Labari: 3483579    Ranar Watsawa : 2019/04/26

Wani babban jami’in tsaron kasar Sri Lanka ya bayyana hare-haren da aka kai a kasar a kan majami’oin kirista da otel-otel da cewa aiki ne na daukar fansa.
Lambar Labari: 3483578    Ranar Watsawa : 2019/04/25

Kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa, da suka hada da Amnesty International da Human Rights Watch sun zargi gwamnatin Saudiyya da zartar da hukuncin kisa saboda dalilai na siyasa.
Lambar Labari: 3483577    Ranar Watsawa : 2019/04/25

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa; Babu wani abu a gaban Iran idan ba turjiya da tsayin daka ba.
Lambar Labari: 3483576    Ranar Watsawa : 2019/04/25

Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa, matakin da Amurka ta dauka na hana sayen mai daga Iran ba zai taba wucewa ba tare da martani ba.
Lambar Labari: 3483575    Ranar Watsawa : 2019/04/25

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman karatun kur’ani mai tsarki a babban masallacin ‘yan darikar Tijjaniya a kasar Burkiya Faso.
Lambar Labari: 3483574    Ranar Watsawa : 2019/04/23

A Sri Lanka, adadin mutanen da suka mutu a jerin hare haren da aka kai a kasar ya haura dari uku kamar yadda ‘yan sanda na kasar suka sanar.
Lambar Labari: 3483573    Ranar Watsawa : 2019/04/23

Masu adawa da hambararrar gwamnatin kasar Sudan, sun sha alwashin gaba da gudanar da zanga-zanga har sai an mika mulki ga farar hula.
Lambar Labari: 3483572    Ranar Watsawa : 2019/04/23