iqna

IQNA

Wasu yan majalisar dokokin na kokarin ganin an hana Tashida Tulaib 'yar majalisar dokokin Amurka musulma yin tafiya zuwa Palastine.
Lambar Labari: 3483324    Ranar Watsawa : 2019/01/18

Duk da cewa gwamnatin Amurka takan nuna kanta a kan gaba a kokarin kare hakkin fadin albarkacin baki da kuma na yan jaridu a duniya, amma a aikace ita ce a gaba wajen take hakkin yan jaridu da makamancinsu a duniya.
Lambar Labari: 3483323    Ranar Watsawa : 2019/01/18

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Masar Abdulfattah Sisi ya hana babban malamin Azhar fita daga Masarsai da izininsa.
Lambar Labari: 3483322    Ranar Watsawa : 2019/01/17

Bangaren kasa da kasa, gifan tadiyon kur’ani na kasar Sudiyya ya fitar da wata kira’a wadda itace mafi jimawa a gidan radiyon.
Lambar Labari: 3483321    Ranar Watsawa : 2019/01/17

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki da ake danganta shi da shekaru 1000 da suka gabata a garin Khanshala.
Lambar Labari: 3483320    Ranar Watsawa : 2019/01/17

Sojojin gwamnatin kasar Myanamar sun kasha wani matashi musulmi tare da jikkata wasu ba tare da sun aikata wani laifi ba.
Lambar Labari: 3483319    Ranar Watsawa : 2019/01/16

Babbar darakta ta hukumar raya ilimi da al'adu da wuraren tarihi ta majalisar dinkin duniya UNESCO ta bayyana cewa, sake gina birnin Mosil na Iraki abu ne mai wahala.
Lambar Labari: 3483318    Ranar Watsawa : 2019/01/16

Hukumar radio ta talabijin ta kasar Iran ta kirayi hukumar tsaro ta FBI a kasar Amurka da ta saki Marzieh Hashemi da suke tsare da ita ba tare da wani laifi ba.
Lambar Labari: 3483317    Ranar Watsawa : 2019/01/16

Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif tare da wata babbar tawaga suna gudanar da wata ziyarar aikia kasar Iraki.
Lambar Labari: 3483316    Ranar Watsawa : 2019/01/15

Bangaren kasa da kasa, kungiyar bunkasa harkokin ilimi da ala’adu ta kasashen musulmi ta yi Allawadai da Isra’ila kan tozarta wuraren tarihi na Palastine.
Lambar Labari: 3483315    Ranar Watsawa : 2019/01/15

Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmi ta Az-zahraa Islamic Centre da ke birnin Richmond na kasar Canada, za ta gudanar da wani shiri bayyanawa mabiya addinai yadda ake ibada a muslunci.
Lambar Labari: 3483314    Ranar Watsawa : 2019/01/15

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta zargi manzon musamman na mjalisar dinkin duniya mai shiga tsakani kan rikicin Yemen da kasa aiwatar da aikinsa.
Lambar Labari: 3483313    Ranar Watsawa : 2019/01/13

Bangaren kasa da kasa, kungiyar tarayyar turai ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da hukuncin kotun kasar Myanmar a kan jaridar kamfanin dillancin labaran Reuters.
Lambar Labari: 3483312    Ranar Watsawa : 2019/01/13

Bangaren kasa da kasa, an bude sabbin makarantun kur’ani mai tsarki guda 26 a gundumar Wadil jaded da ke kasar Masar.
Lambar Labari: 3483311    Ranar Watsawa : 2019/01/13

An gudanar da taron tunawa da babban malamin addinin muslucni na kasar saudiyya Sheikh Nimr wanda mahukuntan kasar suka yi masa kisan gilla.
Lambar Labari: 3483310    Ranar Watsawa : 2019/01/12

Bangaren kasa da kasa, majiyoyin tsaro a kasar Burkina Faso sun akalla mutane 12 ne suka rasa rayukansu a wasu hare-haren ta’addanci da aka kai a kasar.
Lambar Labari: 3483309    Ranar Watsawa : 2019/01/12

Kasar Iran za ta bude wata makarantar sakandare ta musulunci a kasar Uganda a daidai lokacion da ake gudanar da tarukan cikar shekaru 40 da samun nasarar juyi a kasar.
Lambar Labari: 3483308    Ranar Watsawa : 2019/01/12

Mai magana da yawun Kiristocin kasar Masar na Kibdawa ne ya sanar da cewa an gano wani bom a kusa da majami'ar garin Alexandria kuma an lalata shi
Lambar Labari: 3483307    Ranar Watsawa : 2019/01/11

Cibiyar kare hakkin bil adama da dimukradiyya a kasar Bahrain ta dauki nauyin shirya taron, tare da halartar wakilan kungiyoyin kare hakkin bil adama daga kasashen duniya daban-daban.
Lambar Labari: 3483306    Ranar Watsawa : 2019/01/11

Ana ci gaba da nuna hotuna a cikin ginin majalisar kungiyar tarayyar turai da ke birnin Brussels na kasar Belgium dangane da mawuyacin halin da matan musulmi na Rohingya suke ciki.
Lambar Labari: 3483305    Ranar Watsawa : 2019/01/11