iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar gwgawarmayar Musulunci ta Lebanon Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana haka ne a jiya da dare da ya gabatar da jawabi akan kafa sabuwar gwamnatin kasar Lebanon
Lambar Labari: 3483348    Ranar Watsawa : 2019/02/05

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da tarukan zaman makoki na zagayowar lokacin shahadar Sayyidah Fatima Zahra (AS) a Husainiyar Imam Khomeni (RA).
Lambar Labari: 3483347    Ranar Watsawa : 2019/02/05

Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin dniya ya gudanar da zama kan batun Palastine.
Lambar Labari: 3483346    Ranar Watsawa : 2019/02/04

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron a birnin kampala na kasar Uganda kan zagayowar lokacin cikar shekaru arba’in da samun nasarar juyin juya halin Iran.
Lambar Labari: 3483345    Ranar Watsawa : 2019/02/04

Bangaren kasa da kasa, Jagoran darikar 'yan katolika, Paparoma Francis, zai fara wata ziyara yau Lahadi a Hadaddiyar Daular Larabawa, wacce ita ce irinta ta farko ta wani Paparoma.
Lambar Labari: 3483344    Ranar Watsawa : 2019/02/04

Bangaren kasa sa da kasa, dubban mutane sun tsere daga hare-haren ta’addancin kungiyar Boko Haram daga Najeriya zuwa Kamaru.
Lambar Labari: 3483341    Ranar Watsawa : 2019/01/31

Bangaren kasa da kasa, malaman addinai na muslunci da kristanci a kasar Uganda sun goyi bayan matakin hana caca  akasar.
Lambar Labari: 3483340    Ranar Watsawa : 2019/01/31

Bangaren kasa da kasa, karamin ofishin jakadancin Iran a Manila ya nuna faifan bidiyo na karatun mtum na farkoa  gasa kur’ani ta kasar.
Lambar Labari: 3483339    Ranar Watsawa : 2019/01/31

Bangaren kasa da kasa, a shekarar da ta gabata ce dai wata kotun kasar ta masarautar Bahrain ta yanke hukuncin zaman kurkuku ga sheikh Ali Salam na daurin shekaru tara, amma daga bisani kuma kotun ta sake tayar da hukuncin bisa hujjar cewa akwai wasu tuhumce-tuhumce da zata kara.
Lambar Labari: 3483338    Ranar Watsawa : 2019/01/30

Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da ke hubbaren Hussani na shirin gina wata cbiyar Darul Kur’a a yammacin Afrika.
Lambar Labari: 3483337    Ranar Watsawa : 2019/01/30

Mataimakin shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran ya kai ziyara kasar Siriya, inda ya samu kyakkyawar tarbe daga Piraministan kasar a birnin Damascus.
Lambar Labari: 3483336    Ranar Watsawa : 2019/01/28

Bangaren kasa da kasa, an kirayi mahukunta a kasa Aljeriya da s ware wurare na musamman domin karatun kur’ani ga masu larura ta musamman.
Lambar Labari: 3483334    Ranar Watsawa : 2019/01/28

Bangaren kasa da kasa, Khalid Almushri shugaban majalisar shugabancin kasar Libya ya fita daga kungiyar Ikhwan.
Lambar Labari: 3483333    Ranar Watsawa : 2019/01/27

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da lacca laccoci kan abin da ya shafi hakkokin mata a gefen taron baje kolin littafai na kasa da kasa a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3483332    Ranar Watsawa : 2019/01/27

Bangaren kasa da kasa, sakamakon cin zarafin wani karamin yaro muuslmi a birnin Wilmington na kasar Amurka an tilasta wani wurin wanka biyan tarar dala dubu 50.
Lambar Labari: 3483331    Ranar Watsawa : 2019/01/27

Bangaren kasa da kasa Mansiyyah Bint Said Bin Zafir Al-ilyani wata tsohuwa ce ‘yar shekaru 75 da haihuwa a yankin Asir a kasar Saudiyya wadda ta hardace kur’ani baki daya.
Lambar Labari: 3483330    Ranar Watsawa : 2019/01/26

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya karyata jita-jitar da ake yadawa dangane da lafiyarsa.
Lambar Labari: 3483329    Ranar Watsawa : 2019/01/26

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Morocco sun rusa wani gungun ‘yan ta’adda a kasar.
Lambar Labari: 3483327    Ranar Watsawa : 2019/01/23

Gwamnatin kasar Amurka na shirin yanke dukkanin tamakon da take baiwa gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kan Palastine.
Lambar Labari: 3483326    Ranar Watsawa : 2019/01/19

Jami'an tsaron gwamnatin Sudan sun kame 'yan jarida 38 bisa zarginsu da bayar da rahotanni masu tunzura jama'a.
Lambar Labari: 3483325    Ranar Watsawa : 2019/01/19