iqna

IQNA

Kungiyar kasashen musulmi ta sanar da cewa, tana da shirin kafa wani kwamitin wanda zai dauki nauyin taimaka Falastinawa 'yan gudun hijira.
Lambar Labari: 3483237    Ranar Watsawa : 2018/12/21

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Indonesia ta mayar wa Australia da martani kan amincewa da Quds ta yamma a matsayin fadar mulkin Isra’ila.
Lambar Labari: 3483236    Ranar Watsawa : 2018/12/20

Bangaren kasa da kasa, kungiyar tarayyar turai ta ware euro miliyan 10 domin gudanar da wani bincike kan lokacin shigowar kur’ani a nahiyar turai.
Lambar Labari: 3483235    Ranar Watsawa : 2018/12/20

Bangaren kasa da kasa, an girmama wadanda suka gudanar da wani kamfe mai taken “Muhammad Annabin ‘yan adamtaka” a kasar Masar.
Lambar Labari: 3483234    Ranar Watsawa : 2018/12/20

Netanyahu firayi ministan haramtacciyar kasar Isra’ila ya yi da’awar cewa Hizbullah ta dakatar da kera makamai saboda ya tona asirin hakan.
Lambar Labari: 3483233    Ranar Watsawa : 2018/12/19

Bangaren kasa da kasa, ma’ikatar kula da harkokin addini a Masar ta ce za a bude wasu makarantun kur’ani mai tsarki guda 24 kafin karshen shekarar da muke ciki.
Lambar Labari: 3483232    Ranar Watsawa : 2018/12/19

Bangaren kasa da kasa, Antonio Guterres babban sakataren majalisar dinkin duniya ya bayyana bukatar aikewa da masu sanya ido kan dakatar da bude a birnin Husaidah Yemen.
Lambar Labari: 3483231    Ranar Watsawa : 2018/12/19

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Tunisia tana shirin kafa wata doka wadda za ta hana yin amfani da masallatai domin yin kamfe na siyasa.
Lambar Labari: 3483229    Ranar Watsawa : 2018/12/18

Bangaren kasa da kasa, majalisar kungiyar kasashen larabawa ta gudanar da zaman gaggawa a yau dangane da batun Palastine.
Lambar Labari: 3483228    Ranar Watsawa : 2018/12/18

Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib Babn malamin cibiyar Azhar ya taya Paparoma Francis murnar sallar kirsimati.
Lambar Labari: 3483227    Ranar Watsawa : 2018/12/18

Ministan harkokin wajen kasar Turkiya Ahmad Jawish Auglo ya zargi gwamnatin kasar Saudiyya da kin bayar da hadin kai a binciken da bangaren shari'a na kasar Turkiya ke gudanarwa kan batun kisan Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483226    Ranar Watsawa : 2018/12/17

A jiya ne shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya kai wata ziyarar aiki a kasar Syria.
Lambar Labari: 3483225    Ranar Watsawa : 2018/12/17

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin mutanen Najeriya sun gudanar da jerin gwano domin nuna goyon baya ga al’ummar Palastine.
Lambar Labari: 3483224    Ranar Watsawa : 2018/12/17

Bangaren kasa da kasa, ministar ayyuka da kula da harkokin zamantakewa a Syria ta ce an yi rijistar marayua kimanin dubu 30 a Damascus da kewaye.
Lambar Labari: 3483223    Ranar Watsawa : 2018/12/16

Bangaren kasa da kasa, babban taron kasa da kasa da aka gudanar a birnin Istanbul na kasar Turkiya kan bbatun Quds ya yi watsi da yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483222    Ranar Watsawa : 2018/12/16

Bangaren kasa da kasa, an girmama bababn malamin addini Ayatollah Sayyid Mostafa Mohaqqiq Damad A kamafanin dillancin labaran IQNA.
Lambar Labari: 3483221    Ranar Watsawa : 2018/12/16

Bangaren kasa da kasa, an kashe babban kwandan kungiyar ‘yan ta’adda na Daesh a kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3483220    Ranar Watsawa : 2018/12/15

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Australia ta sanar da amincewa da birnin Quds a matsayin fadar mulkin Isra’ila  a hukumance.
Lambar Labari: 3483219    Ranar Watsawa : 2018/12/15

Tare Da Halartar Ayatollah Mohaqqiq Damad:
Bangaren kasa da kasa, za a kaddamar da sabon bugun littafin tafsiri mai suna tafsir Shams na Mustafa Burujardi a ofishin kamfanin dillancin labaran iqna .
Lambar Labari: 3483218    Ranar Watsawa : 2018/12/15

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta bayar da bayani kan halascin taya kiristoci murnar zagayowar lokutan bukuwan sabuwar shekarsu.
Lambar Labari: 3483217    Ranar Watsawa : 2018/12/14