iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, rundunar ‘yan sanda a kasar Iraki ta sanar da cafke wasu manyan kwamandojin kungiyar ‘yan ta’addan daesh su 7 a cikin lardin Karkuk.
Lambar Labari: 3483280    Ranar Watsawa : 2019/01/03

Bangaren kasa da kasa, Isra’ila ta sanar da ficewa daga hukumar raya ilimi da al’adu da kuma tarihi ta majalisar dinkin duniya wato UNESCO.
Lambar Labari: 3483279    Ranar Watsawa : 2019/01/03

Bangaren kasa da kasa, wani lauya mai fafutuka a kasar Morocco ya bukaci da a cire ayoyin jihadi daga cikin kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3483278    Ranar Watsawa : 2019/01/03

Mayakan kungiyar 'yan ta'adda ta Al-shabab ta kaddamar da hare-hare da makaman roka a kan sansanin majalisar dinin duniya da ke birnin Mogadishu na kasar Somalia.
Lambar Labari: 3483277    Ranar Watsawa : 2019/01/02

Majalisar jahar Felmish a kasar Belgium ta kada kuri'ar amincewa da daftarin doka, wanda ya hana yanka dabbobi bisa tsari irin na musulunci.
Lambar Labari: 3483276    Ranar Watsawa : 2019/01/02

Jami'an tsaron Isra'ila sun kame Falastinawa 15 a cikin yankunan da ke gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3483275    Ranar Watsawa : 2019/01/02

Cibiyar Nazari da kididdiga kan lamurran siyasar kasa da kasa a Joradn ta zabi Ahad Tamimi da Mahatir Muhammad a matsayin gwaran sheakra ta 2018 da ta gabata.
Lambar Labari: 3483274    Ranar Watsawa : 2019/01/01

Bangaren kasa da kasa, an bude babban baje kolin littafai a birnin Jidda na kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3483273    Ranar Watsawa : 2019/01/01

Bangaren kasa da kasa,bayan sanar da wannan hukunci,  kotun masarautar kama karya ta kasar Bahrain ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 5 a gidan kaso kan shugaban cibiyar kare hakkin bil adama na kasar.
Lambar Labari: 3483270    Ranar Watsawa : 2018/12/31

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin kirista  akasar Masar sun nuna cikakken goyon bayansu ga shirin gwamnatin kasar na karfafa alaka da kyakkyawar zamantakewa tsakanin dukkanin al’ummar Masar.
Lambar Labari: 3483269    Ranar Watsawa : 2018/12/31

Bangaren kasa da kasa, hukumar bunkasa al’adu ta kasashen musulmi ISESCO ta ce shekarar 2019 za ta zama shekarar zage dantse domin yada koyarwar musulunci a duniya.
Lambar Labari: 3483268    Ranar Watsawa : 2018/12/31

Jiragen yakin rundunar sojin kasar Iraki sun kaddamar da hare-hare a kan wasu wurare buyar mayakan 'yan ta'adda na kungiyar daesh.
Lambar Labari: 3483267    Ranar Watsawa : 2018/12/30

Fadar White House a kasar Amurka ta sanar da cewa, shugaban kasar Donald Turmp bai bayar da umarnin ficewar sojojin Amurka daga kasar Afghanistan ba.
Lambar Labari: 3483265    Ranar Watsawa : 2018/12/30

Bangaren kasa  da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya a Najeriya.
Lambar Labari: 3483264    Ranar Watsawa : 2018/12/30

Sojojin Amurka da ke yankiin manbij a rewacin kasar Syria, sun harba bammai masu haske a yankin da sojojin Syria suke a daren jiya.
Lambar Labari: 3483263    Ranar Watsawa : 2018/12/29

Ma'aikatar harkokin cikin gida akasar Masar ta sanar da halaka 'yan ta'addan takfir 40 a wani farmaki da dakarun kasar suka kaddamar a yau Asabar a kan wuraren boyarsu.
Lambar Labari: 3483262    Ranar Watsawa : 2018/12/29

Jaridar Wall Street Journal ta kasar Amurka ta buga wani rahoto da ke cewa, masallatan tarihi da sukea kasar Yemen suna fuskantar babbar barazana ta bacewa daga doron kasa.
Lambar Labari: 3483261    Ranar Watsawa : 2018/12/29

Ministan watsa labaru na kasar Sudan ya yi watsi da rahoton kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa akan adadin wadanda jami'an tsaro su ka kashe a yayin Zanga-zanga.
Lambar Labari: 3483260    Ranar Watsawa : 2018/12/28

Gwamnatin kasar Rasha ta yi na'am da shigar sojojin kasar Syria a cikin garin Manbij wanda yake a hannun mayakan Kurdawa.
Lambar Labari: 3483259    Ranar Watsawa : 2018/12/28

Bangaren kasa da kasa, a yau jami’an yan sandan yahudawan Isra’ila sun kaddamar da wani samame a yankunan gabar yammma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3483258    Ranar Watsawa : 2018/12/28