Bangaren kasa da kasa,a gobe ne idan Allah ya kai mu za a fara zaman makoki na shahadar Sayyida Zahra a cibiyar Imam Ali (AS) da ke Stockholm babban birnin Sweeden.
Lambar Labari: 3482410 Ranar Watsawa : 2018/02/19
Bangaren siyasa, An fara gudanar da zaman makokin shahadar Sayyida Fatima Zahra amincin Allah ya tabbata a gare ta, wanda jagoran juyin juya halin musulunci ya halarta a Husainiyyar Imam Khomeni (RA) da ke birnin Tehran.
Lambar Labari: 3482409 Ranar Watsawa : 2018/02/19
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron mabiya addinai a masallacin Quba babban birnin kasar Namibia.
Lambar Labari: 3482407 Ranar Watsawa : 2018/02/18
Bangaren kasa da kasa, an kara yawan kira’oin da za ayi a gasar kur’ani ta duniya a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482406 Ranar Watsawa : 2018/02/18
Bangaren kasa da kasa, an buga littafin tafsirin Imam Khomeini (RA) da aka fi sani da tafsirin surat hamd a kasar Spain.
Lambar Labari: 3482405 Ranar Watsawa : 2018/02/18
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azzahra a garin Richmond na kasar Canada za ta gudanar da wani shiri mai taken kur'ani da Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3482404 Ranar Watsawa : 2018/02/17
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta hanyar facebook mai taken (The Voice Quran) wadda matasan kasar Masar suke gudanarwa.
Lambar Labari: 3482403 Ranar Watsawa : 2018/02/17
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da cewa kasashe 70 ne za su halarci gasar kur’ani ta kasa da kasa a Masar.
Lambar Labari: 3482402 Ranar Watsawa : 2018/02/16
Sayyid Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Hassan Nasrullah babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa: shugaba Bashar Assad ne kansa ya bayar da umarnin kakkabo jirgin yakin Isra’ila.
Lambar Labari: 3482401 Ranar Watsawa : 2018/02/16
Shugaba Rauhani A Lokacin Sallar Juma'a A Haidar Abad:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani wanda a halin yanzu yake ziyarar aiki a kasar India ya bukaci musulmai a ko ina suke a duniya su hada kai don fuskantar makiyansu.
Lambar Labari: 3482400 Ranar Watsawa : 2018/02/16
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Myanmar ta ki barin musulman Rokhinga komawa gida duk tare da yerjejeniyar da tacimma da kasar Bangladesh kan hakan da kuma bukatar majalisar dinkin duniya na tayi hakan.
Lambar Labari: 3482399 Ranar Watsawa : 2018/02/15
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da wani zaman domin yin dubi a kan matsalar rashin ayyukan yi a kasashen musulmi, da kuma samo hanyoyin tunkarar matsalar.
Lambar Labari: 3482398 Ranar Watsawa : 2018/02/15
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taron kara wa juna kan harkokin bankin musulunci a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482396 Ranar Watsawa : 2018/02/14
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zama a kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya kan halin da ae yanin Zirin Gaza.
Lambar Labari: 3482395 Ranar Watsawa : 2018/02/14
Bangaren kasa da kasa, a yau ne al’ummar Baharain suke gudanar da gangami da jerin gwano domin tunawa da cika shkaru 7 da fara boren neman hakkinsu a ranar 14 watan Fabrairu.
Lambar Labari: 3482394 Ranar Watsawa : 2018/02/14
Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur'anai da aka yi amfani da fasaha ta musamman a kansu domin amfanin makafi.
Lambar Labari: 3482392 Ranar Watsawa : 2018/02/13
Bangaren kasa da kasa, majalisar dattiajan Faransa ta ce kasar Morocco kasar da tafi kashe kudade wajen gina masallatai a kasar ta Faransa.
Lambar Labari: 3482391 Ranar Watsawa : 2018/02/13
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin cikin gida a Tunisia ta sanar da kame wasu ‘yan ta’adda masu maukar hadari su 5 a garin Dar Dima da ke cikin gundumar Jandawiyyah.
Lambar Labari: 3482390 Ranar Watsawa : 2018/02/12
Bangaren kasa da kasa, wasu mutae da ba a san ko su wane ne ba sun kai farmaki kan masallacin tarihi a cikin lardin Jalil tare da gina wata rijiya a cikinsa.
Lambar Labari: 3482389 Ranar Watsawa : 2018/02/12
Bangaen kasa da kasa, Hajj Muhammad Dabbagi daya daga cikin manyan malaman kur’ani a kasa Aljeriya ya yi masa rasuwa yana da shekaru 84 a duniya.
Lambar Labari: 3482388 Ranar Watsawa : 2018/02/12