Bangaren kasa da kasa, Narendra Modi firayi ministan Indiya a wani ran gadi da ya kaddamar da yankin gabas ta tsakiya, ya ziyarci yankunan Palastinawa, wacce ita ce irinta ta farko ta wani shugaban gwamnatin Indiya a wannan yankin.
Lambar Labari: 3482387 Ranar Watsawa : 2018/02/11
Makarantar Nasiriyya Ta Rarraba:
Bangaren kasa da kasa, makarantar Nasiriyyah a birnin Isfahan na kasar Iran ta rarraba wasu bayanai kan juyin juya halin musluni na Iran a ranar 22 Bahman a dandalin Imam Khomeni (RA).
Lambar Labari: 3482386 Ranar Watsawa : 2018/02/11
Sakon Jagora Kan Jerin Gwanon Ranar 22 Ga Bahman:
Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya jijina wa al’ummar kasar Iran dangane da fitowar da suka yi a fadin kasar domin tabbatar wa duniya da cewa suna nan kan bakansu na riko da juyin musulunci.
Lambar Labari: 3482385 Ranar Watsawa : 2018/02/11
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin kare hakkin bil adama na duniya sun yi Allah wadai da kakakusar murya dangane da hare-haren ta'addancin da aka kai Libya wanda ya lashe rayukan mutane 86.
Lambar Labari: 3482384 Ranar Watsawa : 2018/02/10
Bangaren kasa da kasa, Dakarun tsaron sararin samaniyar kasar Siriya sun kakkabo jirgin yakin haramtacciyar kasar Isra'ila samfarin F-16 a wannan Asabar.
Lambar Labari: 3482383 Ranar Watsawa : 2018/02/10
Bangaren kasa da kasa, mai mgana da yawun ma’aikatar harkokin kasar Iran Bahram Qasemi ya mayar da martani dangane da hare-haren da Isra’ila ke kaiwa kan Syria.
Lambar Labari: 3482382 Ranar Watsawa : 2018/02/10
Bangaren kasa da kasa, Rashida Tulaib wata musulma ce ‘yar majalisar dokokin jahar Michigan wadda ta kudiri aniyar zuwa majalisar dokokin Amurka.
Lambar Labari: 3482381 Ranar Watsawa : 2018/02/09
Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta Shikha Hind Bint Maktum a kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3482379 Ranar Watsawa : 2018/02/09
Bangaren kasa da kasa, Halimi Gobo Sora wata mata ce da ta mayar da mutanen kauyensu musulmi a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3482378 Ranar Watsawa : 2018/02/08
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Amurka suna yin amfani da wani tsari ta hanyar yanar gizo wajen yin leken asiri a kan musulmi.
Lambar Labari: 3482377 Ranar Watsawa : 2018/02/08
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Senegal na da shirin gina makarantun kur’ani guda 21 a garin Kafrin da ke tsakiyar kasar.
Lambar Labari: 3482376 Ranar Watsawa : 2018/02/08
Bangaren kasa da kasa, Sadiq Garyani babban malamin addini mai bayar da fatawa a kasar Libya ya caccaki mahukuntan kasar Saudiyya tare da bayyana sua matsayin ‘yan kama karya.
Lambar Labari: 3482375 Ranar Watsawa : 2018/02/07
Bangaren kasa da kasa, wasu kungiyoyin musulmi sun bukaci babbar kotu a Najeriya da ta gudanar da bincike kan batun hana wata daliba saka hijabi.
Lambar Labari: 3482374 Ranar Watsawa : 2018/02/07
Bnagaren kasa da kasa, cibiyar Fatima Zahra da ke garin Tubruk na kasar Libya ta shirya gasar hardar kur'ani mai tsarki ta 'yan mata zalla.
Lambar Labari: 3482373 Ranar Watsawa : 2018/02/07
Bangaren kasa da kasa, sojojin yahudawan sahyuniya sun kai farmaki a cibiyar gyaran littafan da aka rubuta da hannu da ke karkashin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3482372 Ranar Watsawa : 2018/02/06
Bangaren kasa da kasa, mabiya adinin muslunci mazauna birnin birnin Madrid na kasar Spain za su gudanar da shirin bude kofofin masallatai ga wadanda ba musulmi ba.
Lambar Labari: 3482371 Ranar Watsawa : 2018/02/06
Bangaren kasa da kasa, musulmi mata za su gudanar da wani shiri mai suna monolog kan hijabi a jahar Texas da ke kasar Amurka.
Lambar Labari: 3482370 Ranar Watsawa : 2018/02/06
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Uganda ta sanar da cewa, za ta shiga cikin tsarin nan na bankin musulunci wada baya ta’ammli da riba.
Lambar Labari: 3482368 Ranar Watsawa : 2018/02/05
Bangaren kasa da kasa, Muhammad Nasr Ahmad wani matashi ne mai shekaru 18 da ke fama da larura wada ya kai ga mataki na karshe a gasar kur’ani ta Raasul Khaimah.
Lambar Labari: 3482367 Ranar Watsawa : 2018/02/05
Bangaren gasar Kur'ani, za a gudanar da gasar kur'ani ta makafai ta duniya karo na uku kamar yadda aka saba gudanarwa a shekarun da suka gabata.
Lambar Labari: 3482366 Ranar Watsawa : 2018/02/05