iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulunci ta Azhar a kasar Masar ta fitar da wani kajerin im da ta shirya a cikin harshen turanci kan matsayin jihadia  cikin addini mslunci.
Lambar Labari: 3482476    Ranar Watsawa : 2018/03/15

Bangaren kasa da kasa, Iran ta bayar da kyautar wasu littafai masu kima da ka rubuta da hannu a kasar tun tsawon shekaru masu yawa da suka gabata ga jami’ar ta kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482475    Ranar Watsawa : 2018/03/15

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen larabawa ta zabi birnin Quds a matsayin babban raya tarihin musulunci.
Lambar Labari: 3482474    Ranar Watsawa : 2018/03/14

Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar bincike da hasashe a kasar Amurka ta bayyana cewa addinin muslunci zai zama addini mafi girma a duniya daga zuwa 2070.
Lambar Labari: 3482473    Ranar Watsawa : 2018/03/14

Bangaren kasa da kasa, an bude bangaren kwana na makarantar hauza a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482472    Ranar Watsawa : 2018/03/13

Bangaren kasa da kasa, za a gina wata cibiyar yaki da tsatsauran ra'ayin addinin musucni a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3482471    Ranar Watsawa : 2018/03/13

Bangaren kasa da kasa, ministan ma’ikatar harkokin addini kasar Masar ya ce masallatai ba za su saka baki cikin harkar zaben kasar ba.
Lambar Labari: 3482470    Ranar Watsawa : 2018/03/12

Bangaren kasa da kasa, Ali Jasem wani mai faftuka ne a kasar Saudiyya wanda ya rasa ransa a gidan kaso sakamakon azabtarwa.
Lambar Labari: 3482469    Ranar Watsawa : 2018/03/12

Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Yemen na nuni da cewa ana kara samun karuwar cututtuka masu kisa a kasar sakamakon matsalolin da ake fuskanta a bangaren kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3482468    Ranar Watsawa : 2018/03/11

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Aljeriya ta kafa dokar hana limaman masallatai fitar da fatawoyi a kasar.
Lambar Labari: 3482467    Ranar Watsawa : 2018/03/11

Bangaren kasa kasa, Mahmud Fadel matashi dan kasar Masar mahardacin kur’ani da yake da burin yin kiran salla a cikin haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3482465    Ranar Watsawa : 2018/03/10

Bangaren kasa da kasa, wasu kungiyoyin kare hakkin bil adama na kokarin ganin an sani wasu mata da ake tsare da su a kurkukun masarautar Bahrain.
Lambar Labari: 3482464    Ranar Watsawa : 2018/03/10

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi kira da a kawo karshen kisan musulmi a kasar Sri Lanka ba tare da wani bata lokaci ba.
Lambar Labari: 3482463    Ranar Watsawa : 2018/03/08

Bangaren kasa da kasa, wata kotun kasar Birtaniya ta yanke hukuncin dauri a gidan kaso a kan shugaban kungiyar Britain First mai adawa da addinin musulunci.
Lambar Labari: 3482461    Ranar Watsawa : 2018/03/08

Bangaren kasa da kasa, an bankado wani shirin kai harin kunar bakin wake a garin Ishaqi a kudancin lardin Salahaddin na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482460    Ranar Watsawa : 2018/03/07

Bangaren kasa da kasa, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi, ya bayyana zarge-zargen da Masar da Saudiyya suka yi wa Iran da cewa hankoron haifar da gaba a tsakanin Kasashen musulmi ba maslaha ce gare su ba.
Lambar Labari: 3482459    Ranar Watsawa : 2018/03/07

Bangaren kasa da kasa, bayan gyara na tsawon shekaru uku a jere da aka yi wa babban masallacin cibiyar Azhar za a gudanar da bikin bude shi tare da halartar dan sarkin Saudiyya.
Lambar Labari: 3482458    Ranar Watsawa : 2018/03/06

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taron karawa juna sani kan matsayin mace a addinin muskunci da kuma mahangar ma’aiki (SAW) a Najeriya.
Lambar Labari: 3482457    Ranar Watsawa : 2018/03/06

Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin tarjamar Iran a wani baje kolin kayan tarihin musulunci a Senegal.
Lambar Labari: 3482456    Ranar Watsawa : 2018/03/06

Bangaren kasa da kasa, 'Yan ta'addan takfiriyya da suka kafa babbar tunga a yankin Ghouta da ke gabashin birnin Damascus na Syria, sun amince su bar fararen hula su fito daga yankin domin samun kayan agajin da aka kai musu.
Lambar Labari: 3482455    Ranar Watsawa : 2018/03/05