iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ta sami nasarar dakile makircin Amurka a yankin Gabas ta tsakiya da kuma rage sharrin kungiyoyin 'yan ta'addan Takfiriyya daga kan al'ummomin yankin.
Lambar Labari: 3482498    Ranar Watsawa : 2018/03/22

Bangaren kasa da kasa, Majalisar malaman addinin muslunci a kasar Aljeriya ta mayar da martani kan fatawar da babban malamin 'yan salafiyya na kasar ya bayar, da ke kafirta wani bangaren musulmi.
Lambar Labari: 3482497    Ranar Watsawa : 2018/03/21

Bangaren kasa da kasa, A yau ne ake kawo karshen gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a kasar Masar da aka gudanar a gundumar Portsaid.
Lambar Labari: 3482496    Ranar Watsawa : 2018/03/21

Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya taya dukkanin al'ummar Iran murnar shiga sabuwar shekarar hijira shamsiyya ta 1397 tare da jaddada muhimmancin dogaro da irin kayayyakin da ake samarwa a cikin kasar.
Lambar Labari: 3482495    Ranar Watsawa : 2018/03/21

Bangaren kasa da kasa, an bude rijistar sunayen masu bukatar shigar gasar mata zalla ta bincike a cikin ayoyin kur’ani da sunnar manzo karkashin cibiyar Azhar.
Lambar Labari: 3482493    Ranar Watsawa : 2018/03/20

Bangaren kasa da kasa, an gano wani shirin kaddamar da harin ta’addanci kan hubbarori masu tsarki a garin Samirra na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482492    Ranar Watsawa : 2018/03/20

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani ta kasa da kasa a birnin Jakarta fadar mulkin kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3482491    Ranar Watsawa : 2018/03/20

Bangaren kasa da kasa, an nuna fin din nuna kyama da batunci ga addinin muslunci a gidan talabijin din gwamnatin kasar Holland.
Lambar Labari: 3482490    Ranar Watsawa : 2018/03/19

Bangaren kasa da kasa, wasu matasa biyu daga kasar Rasha suna halartar gasar kur'ani da cibiyar Azhar ta shirya a Masar.
Lambar Labari: 3482489    Ranar Watsawa : 2018/03/19

Bangaren kasa da kasa, babban mai bayar da fatawa a Palastinu ya yi gargadi dangane da amfani da wani kur'ani da aka buga da kura-kurai.
Lambar Labari: 3482488    Ranar Watsawa : 2018/03/19

Bangaren kasa da kasa, an samar da wani sabon tsari na naura mai kwakwalwa wanda yake dauke da surat yasin da dukkanin abubuwan da suke da alaka da ita.
Lambar Labari: 3482487    Ranar Watsawa : 2018/03/18

Bangaren kasa da kasa, majalisar kasar Saudiyya za ta yi dubi kan wata shawara da wasu ‘yan majalisa suka bayar kan a rika jinkirta lokacin kiran sallar Isha’i.
Lambar Labari: 3482486    Ranar Watsawa : 2018/03/18

Bangaren kasa da kasa, baban dakin adana kayan tarihi a kasar Tunisia ya sanar da samun wani kwafin kur’ani da tarihinsa ke komawa zuwa ga karni na bakwai bayan hijira.
Lambar Labari: 3482484    Ranar Watsawa : 2018/03/18

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Taliban ta dauki alhakin harin bama-baman da aka kaddamar a birnin kabul fadar mulkin kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3482483    Ranar Watsawa : 2018/03/17

Bangaren kasa da kasa, An Fara gudanar da zaben shugaban kasar Masar a kasashen ketare, kafin fara gudanar da zaben a cikin kasa.
Lambar Labari: 3482482    Ranar Watsawa : 2018/03/17

Bangaren kasa da kasa, An bude gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a lardin Portsaid na kasar Masar tare da halartar makaranta da mahardata daga kasashen ketare.
Lambar Labari: 3482481    Ranar Watsawa : 2018/03/17

Bangaren kasa da kasa, an kammala wani shirin kur’ani mai tsarki na tafsiri da aka gabatar a radiyon kur’ani na Gaza a cikin shiri 600.
Lambar Labari: 3482480    Ranar Watsawa : 2018/03/16

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da shirin gasar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na goma sha hudu a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3482479    Ranar Watsawa : 2018/03/16

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin hanyoyi mafi sauki wajen hardar kur’ani mai tsarki a kasar Libya ita ce hanyar rubuta kur’ani a kan allo.
Lambar Labari: 3482478    Ranar Watsawa : 2018/03/16

Bangaren kasa da kasa, za a gudana da wani zaman taron karawa juna sani a jami’at San Antonio kan mahangar addinin muslunci dangane da sauran ilmomi da dan adam ke bincike a kansu.
Lambar Labari: 3482477    Ranar Watsawa : 2018/03/15