iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Haramtacciyar kasar Isra'ila na shirin kwace kaddarorin majami'o'in kiristoci da ke Quds ta hanyar saka musu haraji mai nauyi.
Lambar Labari: 3482454    Ranar Watsawa : 2018/03/05

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani babban taro na kasa da kasa a birnin Alkahira na kasar Masar kan adana kayan tarihin musulunci.
Lambar Labari: 3482453    Ranar Watsawa : 2018/03/05

Bangaren kasa da kasa, an bude wani babban taron kur’ai mai tsarki da taken kasar Senegal tare da halartar manyan jami’an gwamnati da na diflomasiyya.
Lambar Labari: 3482451    Ranar Watsawa : 2018/03/04

Bangaen kasa da kasa, Shugaba Buhari na Najeriya ya bayyana cewa, kur’ani mai tsarki shi ne littafin da yake koyar da dan adam sulhu da kuma zaman lafiya da juna.
Lambar Labari: 3482450    Ranar Watsawa : 2018/03/04

Bangaren kasa da kasa, an bude wani shiri na bayar da horo ga malamai da limaman masallatai a kasar saliyo.
Lambar Labari: 3482449    Ranar Watsawa : 2018/03/03

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta nakasassu da kuma masu bukata ta musamman a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482448    Ranar Watsawa : 2018/03/03

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taron karawa juna sani kan hakkokin mata a mahangar addinin musulunci da kuma addinin kiristancia kasar Habasha.
Lambar Labari: 3482447    Ranar Watsawa : 2018/03/03

Pentagon: Amurka Za Ta Ci Gaba Da Taimaka Ma Saudiyya A Yakin Da Take Yi Da Yemen
Lambar Labari: 3482446    Ranar Watsawa : 2018/03/02

Musulmin birnin Chattanooga na jahar Tennessee a kasar Amurka suna gudanar da wani kamfe na wayar da kan Amurkawa kan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3482445    Ranar Watsawa : 2018/03/02

Bangaren kasa da kasa, Archbishop Gabriele Giordano Caccia jakadan fadar Vatican a kasar Phlipine ya bayyana matukar jin dadinsa dangane da samun wata bababr kyauta daga Iran.
Lambar Labari: 3482443    Ranar Watsawa : 2018/03/01

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron tattaunawa na jagororin mabiya addinai daban-daban na duniya a birnin Vienna na kasar Austria.
Lambar Labari: 3482442    Ranar Watsawa : 2018/03/01

Jagoran Juyin Juya Halin Muslunci:
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei a lokacin da yake ganawa a yau da tawagar ministan harkokin addini na kasar Syria ya bayyana cewa, ranar da za ku salla a cikin masallacin tana kusa.
Lambar Labari: 3482441    Ranar Watsawa : 2018/03/01

Kotun Isra’ila ta sake dage zaman shari’ar shugaban harkar musulunci a Palastine Sheikh Raid Salah zuwa na sama.
Lambar Labari: 3482440    Ranar Watsawa : 2018/02/28

Bangaren kasa da kasa, Kasar Iran na daga cikin kasashen ad suke halartar baje kolin kayan al’adu na duniya da ake gudanarwa a birnin Bankuk na kasar Thailand.
Lambar Labari: 3482439    Ranar Watsawa : 2018/02/28

Bangaren kasa da kasa, a taron da aka kammala na fada da tsatsauran ra’ayi a mataki da kasa da kasa a Masar, an jaddada wajabcin daukar matakan shar’a kan masu goyon bayan yan ta’adda.
Lambar Labari: 3482438    Ranar Watsawa : 2018/02/28

Bangaren kasa da kasa, Ahmad Ali Sulaiman masani kan harkokin sadarwa a kasar Masar ya bayyana cewa babban abin da ya kamata a yi domin rage yaduwar akidar ta’addanci shi ne katse layukansu na internet.
Lambar Labari: 3482437    Ranar Watsawa : 2018/02/27

Bangaren kasa da kasa, Mataimakin bababn sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Na'im Kasim ya bayyana Amurka a matsayin babban karfen kafa ga duk wani yunkurin samar da sulhu da zaman lafiya a Syria.
Lambar Labari: 3482436    Ranar Watsawa : 2018/02/27

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron rufe gasar karatun kur’ani mai tsarki a kasar Senegal tare da halartar manyan jami’an gwamnati da na diflomasiyya.
Lambar Labari: 3482435    Ranar Watsawa : 2018/02/27

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren MDD, Antonio Guteress, ya bukaci da a aiwatar da kudirin tsagaita wuta a Siriya da kwamitin tsaron MDD ya amince da shi a ranar Asabar da ta gabata.
Lambar Labari: 3482433    Ranar Watsawa : 2018/02/26

Bangaren kasa da kasa, kungiyar tarayyar turai ta yi kira da a kae rayukan fararen hula a kasar Myanmar a yankin Kachin da ke arewacin kasar.
Lambar Labari: 3482432    Ranar Watsawa : 2018/02/26