Tehran IQNA) tilawar kur’ani ta Abdulbasit Abdulsamad tare da hotuna na dabi’a da kuma tarjama a cikin harshen turanci.
Lambar Labari: 3484994 Ranar Watsawa : 2020/07/18
Tehran (IQNA) an watsa wani hoton bidiyo na Ustaz Abdulfattah Taruti na Masar tare da dansa suna yabon ma'aiki (SAW).
Lambar Labari: 3484976 Ranar Watsawa : 2020/07/12
Tehran (IQNA) an tono wasu dadaddun duwatsu da suke dauke da rubutun larabci a Makka.
Lambar Labari: 3484926 Ranar Watsawa : 2020/06/25
Bangaren kasa da kasa, an bude wani baje koli a birnin Dakar na kasar Senegal na littafai da aka rubuta kan manyan malaman Iran da Senegal da suka hada da Imam Khomenei (RA) da kuam Sheikh Amadu Bamba.
Lambar Labari: 3482137 Ranar Watsawa : 2017/11/25