iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, magajin garin birnin Makka mai alfarma ya yi babatu dangane da kisan gangancin da aka yi wa alhazai a shekarar bara.
Lambar Labari: 3480781    Ranar Watsawa : 2016/09/15

A Lokacin Tsayuwar Arafa:
Bangaren kasad kasa, a yau ne aka fara aiwatar da wani sabon kamfe mai taken sa’a guda tare da kur’ani a daidai lokacin da ake gudanar da taron Arafa.
Lambar Labari: 3480773    Ranar Watsawa : 2016/09/11

Bangaren kasa da kasa, an kammala wani bincike da ake gudanarwa dangane da faduwar na’urar daukar kaya masu nauyi a haramin Makka mai tsarki.
Lambar Labari: 3362570    Ranar Watsawa : 2015/09/14

Bangaren kasa da kasa, adadin mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon fadowar na'urar daga kayan aiki a haramin Ka'abah mai tsarki ya kai 107, yayin da wasu kimanin 238 suka samu raunuka.
Lambar Labari: 3361731    Ranar Watsawa : 2015/09/12

Bangaren kasa da kasa, Muhamamd Almas’udi daya daga cikin ammbobin kwamitin da ke bayar da fatawa a haramin Makka mai alfarma ya ce yin duk wani aiki na tunawa da magaba a cikin aikin haji shirka ne.
Lambar Labari: 3342981    Ranar Watsawa : 2015/08/14

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Saudiyya sun keta alfarmar kur’ani mai tsarkia lokacin da suka rusa wani masallaci bisa hujjar cewa an gina shi ba bisa kaida ba a garin Makka.
Lambar Labari: 3319699    Ranar Watsawa : 2015/06/26

Bangaren kasa da kasa, bayan kammala aikin hajjin bana wasu daga cikin maniyyata za su ziyarci wani dogon bene da mahukuntan Saudiyya suka gina wanda kuma hakan ya ke ci gaba da jawo rikici.
Lambar Labari: 1441112    Ranar Watsawa : 2014/08/19