iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Senegal na da shirin gina makarantun kur’ani guda 21 a garin Kafrin da ke tsakiyar kasar.
Lambar Labari: 3482376    Ranar Watsawa : 2018/02/08