iqna

IQNA

IQNA - Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta fitar da wata sanarwa da kakkausar murya inda ta yi kakkausar suka kan matakin da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka dauka na kai wa Falasdinawa 'yan gudun hijira a Gaza wadanda suke jiran agajin abinci tare da daukar wannan laifi a matsayin tabo a fuskar bil'adama.
Lambar Labari: 3490733    Ranar Watsawa : 2024/03/01

A ci gaba da yin Allah wadai da harin ta'addanci da aka kai a birnin Kerman da ke kusa da makabartar shahidan Janar Qassem Soleimani, Al-Azhar ta Masar ta yi kakkausar suka ga wannan lamari.
Lambar Labari: 3490417    Ranar Watsawa : 2024/01/04

Tehran - (IQNA) ‘yan majalisar dokokin Amurka sun gabatar da bukatar janye haramcin bayyana masu hannu a kisan Khashoggi.
Lambar Labari: 3484586    Ranar Watsawa : 2020/03/04