iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Mahukuntan birnin Minneapolis sun ce musulmi na iya yin kiran sallah da lasifika a duk shekara a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487128    Ranar Watsawa : 2022/04/05

Tehran (IQNA) Jami’an Masar a ranar Talata sun ba da sanarwar sake bude darussan addini da na al’adu a manyan masallatan kasar a cikin watan Ramadan mai alfarma, bisa bin ka’idojin kiwon lafiya da nisantar da jama’a.
Lambar Labari: 3487060    Ranar Watsawa : 2022/03/16

Tehran (IQNA) Watan Sha’aban na daya daga cikin watannin da suke da muhimmanci a Musulunci. Wannan yana da mahimmanci dangane da irin ƙarfin da wannan watan ke da shi wajen haɓaka rayuwar ruhin muminai.
Lambar Labari: 3487051    Ranar Watsawa : 2022/03/14

Tehran (IQNA) Gwamnatin Hadaddiyar Daular Larabawa ta sanar da kaddamar da wani shirin duba abinci ga talakawan duniya da suka kai biliyan 1 a watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487035    Ranar Watsawa : 2022/03/10

Hukumar kula da addinin kasar Turkiyya ta sanar da ganin ranar farko ta watan Ramadan a shekara ta 1443 bayan hijira.
Lambar Labari: 3486887    Ranar Watsawa : 2022/01/30

Tehran (IQNA) Fauzi Muhammad Iyad makaracin kur'ani kuma mai wakokin yabon manzon Allah a kasar Masar.
Lambar Labari: 3486094    Ranar Watsawa : 2021/07/11

Tehran (IQNA) Falastinawa ‘yan gwagwarmaya sun mayar da martani da makamai masu linzami a kan muhimman biranan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485908    Ranar Watsawa : 2021/05/12

Tehran (IQNA) shekaru 17 kenan da gudanar da gyara na musamman da kuma fadada masallacin Jamkaran.
Lambar Labari: 3485863    Ranar Watsawa : 2021/05/01

Tehran (IQNA) Sayyid Hashem Musawi shugabancin cibiyar musulunci ta birnin Landan ya bayyana watan Ramadan a matsayin babbar dama ta kara samun kusanci da Allah.
Lambar Labari: 3485847    Ranar Watsawa : 2021/04/26

Tehran (IQNA) duk da matsalar cutar corona musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna gudanar da harkokinsu a cikin wannan wata mai alfarma.
Lambar Labari: 3485840    Ranar Watsawa : 2021/04/23

Tehran (IQNA) wakilin jami’ar Almustafa a Amurka da Canada ya bayyana cewa, Ramadan ne lokaci ne nuna jin kai ga ‘yan adam.
Lambar Labari: 3485832    Ranar Watsawa : 2021/04/21

Tehran (IQNA) Wakilin jami’ar Almustafa a Amurka da Canada ya bayyana cewa, Ramadan dama ce ta gina kyakkyawar zamantakewa.
Lambar Labari: 3485829    Ranar Watsawa : 2021/04/20

Tehran (IQNA) Musulmia ko'ina cikin fadin suna shagaltuwa da karatun kur'ani mai tsarkia watan ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3485825    Ranar Watsawa : 2021/04/19

Tehran (IQNA) ayyukan ibada da suke cikin watan ramadan tsari ne ga dukkanin sauran kwanakin rayuwarsa.
Lambar Labari: 3485821    Ranar Watsawa : 2021/04/18

Tehran (IQNA) karatun kur’ani juzu’i na farko daga bakin fitaccen makarancin kur’ani dan kasar Iran wanda ya zo na daya a gasar kur’ani ta duniya.
Lambar Labari: 3485808    Ranar Watsawa : 2021/04/14

Tehran (IQNA) hudubar ranar Juma’a ta karshe ta watan Sha’aban tana dauke da abubuwa masu nuan babban matsayi da daraja ta watan ramadan .
Lambar Labari: 3485807    Ranar Watsawa : 2021/04/14

Tehran (IQNA) musulmi a dukkanin fadin kasashen duniya sun tarbi watan ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3485806    Ranar Watsawa : 2021/04/14

Tehran (IQNA) musulmi suna gudanar da tarukan tarbar watan mai alfarma a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3485797    Ranar Watsawa : 2021/04/11

Tehran (IQNA) an mkusa kamala gyaran kyallen dakin Ka’aba mai alfarma a shirye-shiryen shiga watan Ramadan.
Lambar Labari: 3485794    Ranar Watsawa : 2021/04/10

Tehran (IQNA) domin tunawa da babban malamin kur’ani a kasar Masar Sheikh Abul  Ainain Shu’aish za a gudanar da gasar kur’ani.
Lambar Labari: 3485791    Ranar Watsawa : 2021/04/07