Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Masar sun sanar da matakai da za a dauka a cikin watan azumi domin kaucewa yaduwar cutar corona.
Lambar Labari: 3485776 Ranar Watsawa : 2021/04/02
Tehran (IQNA) wani kirista daga lardin Alfuyum na kasar Masar yana gyara lasifikokin masallatai kyauta saboda karatowar watan Ramadan.
Lambar Labari: 3485769 Ranar Watsawa : 2021/03/28
Tehran (IQNA) an dauki tsauraran matakai a masallacin haramin Makka mai alfarma saboda gabatowar watan Ramadan
Lambar Labari: 3485733 Ranar Watsawa : 2021/03/10
Tehran (IQNA) Yanyin yadda musulmi suke gudanar da azumi a shekarar bana ya sha bamban da sauran shekaru saboda Corona.
Lambar Labari: 3484786 Ranar Watsawa : 2020/05/11
Tehran (IQNA) Yanayin watan Ramadan mai alfarma a tsakanin musulmin India.
Lambar Labari: 3484779 Ranar Watsawa : 2020/05/09
Tehran (IQNA) Sheikh Ayad Bassam Muhra fitaccen makarancin kur’ani da kasar Syria ya yi karatun ayoyin biyayya ga mahaifa.
Lambar Labari: 3484768 Ranar Watsawa : 2020/05/06
Tehran (IQNA) babban sakataren majalisar dinkin duniya ya isar da sakon taya murnar shiga watan Ramadan mai alfarma ga al’ummomin muuslmi na duniya.
Lambar Labari: 3484741 Ranar Watsawa : 2020/04/24
Tehran (IQNA) shugaba Rauhani na Iran ya aike da sakon taya murnar shiga watan Ramadan mai alfarma zuwa takwarorinsa na kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3484740 Ranar Watsawa : 2020/04/24
Tehran (IQNA) wasu daga cikin kasashen musulmi da suka hada da Saudiyya sun sanar da ganin watan ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3484739 Ranar Watsawa : 2020/04/23
Tehran (IQNA) ofishin Ayatollah Sistani babban malamin addini na kasar Iraki ya sanar da ranar Asabar a matsayin ranar farko ta watan Ramadan.
Lambar Labari: 3484736 Ranar Watsawa : 2020/04/23
Tehran (IQNA) ma'aikatar kla da harkokin addinai a masar at yi bayani kan yadda za a bayar da zatul fitr a bana.
Lambar Labari: 3484732 Ranar Watsawa : 2020/04/21
Tehran (IQNA) ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Aljeriya ta sanar da cewa za a gudnar da wasu shirye-shirye a cikin watan ta hanyar yanar gizo ne.
Lambar Labari: 3484731 Ranar Watsawa : 2020/04/21
Tehran (IQNA) an dakatar da gasar kur’ani ta duniya da ake gudanarwa kowace shekara akasar Aljeriya saboda matsalar corona.
Lambar Labari: 3484705 Ranar Watsawa : 2020/04/12
Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah za ta gudanar da tarukan ranar Quds a yankin Marun Ra’as.
Lambar Labari: 3482717 Ranar Watsawa : 2018/06/02