iqna

IQNA

IQNA - An fara yin rijista r lambar yabo ta kur'ani ta duniya karo na hudu a Karbala.
Lambar Labari: 3493092    Ranar Watsawa : 2025/04/14

IQNA - Tashar tauraron dan adam ta Al-kawthar ta sanar da gudanar da gasar kur'ani mai tsarki karo na 18 a cikin watan Ramadan na wannan shekara.
Lambar Labari: 3492556    Ranar Watsawa : 2025/01/13

IQNA - Haramin Abbas ya yi kira da a yi rijista r shiga gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na biyu a Karbala.
Lambar Labari: 3492435    Ranar Watsawa : 2024/12/23

IQNA - An sanar da yin rijista r gasar kur'ani mai tsarki ta Sheikha Hind Bint Maktoum Dubai karo na 25. Wannan gasa ta ƴan ƙasa ne da mazauna ƙasar Hadaddiyar Daular Larabawa.
Lambar Labari: 3492057    Ranar Watsawa : 2024/10/19

IQNA - Ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar Saudiyya ta bayyana cikakken bayani kan halartar gasar haddar kur'ani ta kasa ta Sarki Salman da kuma kyaututtukan wannan gasa.
Lambar Labari: 3491927    Ranar Watsawa : 2024/09/25

Tehran (IQNA) An fara gudanar da rijista n sunayen masu sha’war koyon karatun kur’ani mai tsarki a cibiyar musulunci ta Hamburg.
Lambar Labari: 3489098    Ranar Watsawa : 2023/05/06

Makarancin Kur’ani daga Ivory Coast a wata hira da IQNA:
Tehran (IQNA) Abdulrahman Sou, hafiz kuma makaranci daga kasar Ivory Coast wanda ya halarci gasar kur'ani ta kasa da kasa da kasar Iran ta gudanar a fannin hardar kur'ani, ya bayyana ayyukan kur'ani musamman a fagen ilmantar da kur'ani a kasar ta Ivory Coast a matsayin ci gaba da fadada.
Lambar Labari: 3488706    Ranar Watsawa : 2023/02/23

Tehran (IQNA) A ranar Asabar mai zuwa ne 15 ga watan Bahman za a fara rajistar gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 16 na "Inna lilmutaqein Mafazah" a tashar Al-Kowsar Global Network.
Lambar Labari: 3488589    Ranar Watsawa : 2023/01/31

Tehran (IQNA) Shekara ta biyu kenan a jere da ake gudanar da aikin hajji a cikin yanayi na corona.
Lambar Labari: 3486121    Ranar Watsawa : 2021/07/20

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar nazarin addinin musulunci ta Iman da ke kasar Austria za ta gudanar da wani shiri na bayar da horo kan ilmomin musulunci.
Lambar Labari: 3482872    Ranar Watsawa : 2018/08/07