IQNA – Wani babban malami kuma jami’in addini a kasar Iran ya yi Allah wadai da ra’ayin kasashen yamma na kare hakkin bil’adama da “Rashin hankali da ma’ana,” tare da bayyana cewa tsarin nasu na zabi na son rai ne kawai.
Lambar Labari: 3493487 Ranar Watsawa : 2025/07/02
IQNA - Kasashen Saudiyya da Iraki, sun yi gargadi kan ayyukan kamfanonin jabu masu fafutuka a fagen aikin Hajji, sun sanar da dakatar da ayyukan wasu kamfanoni 25 na jabu da kuma haramtattun ayyuka.
Lambar Labari: 3491059 Ranar Watsawa : 2024/04/28
Tehran (IQNA) 'yan sanda a kasar Aljeriya sun kame wata matsafiya mai wulakanta ayoyin kur'ani mai tsarki a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3486302 Ranar Watsawa : 2021/09/13
Tehran (IQNA) jiragen yakin gwamnatin Saudiyya sun kaddamar da munanan hare-hare a cikin gundumar Sa'adah da ke arewacin kasar Yemen.
Lambar Labari: 3486070 Ranar Watsawa : 2021/07/02
Majalisar dokokin jahar Sabah a kasar Malaysia ta sanar da cewa za a kara tsauarar doka a kan masu juya tafsirin kur’ani yadda suka ga dama.
Lambar Labari: 3483926 Ranar Watsawa : 2019/08/08