Alhuthi

IQNA

Shugaban Ansarullah ya yi gargadin cewa;
San’a (IQNA) Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya yi gargadin cewa, idan Amurka ta shiga tsakani kai tsaye a cikin Falasdinu, a shirye mu ke mu mayar da martani da makaman roka da kuma hare-haren jiragen sama.
Lambar Labari: 3489965   Ranar Watsawa : 2023/10/12

Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya ce:
Tehran (IQNA) Yayin da yake ishara da shigar da Amurkawa da Saudiyya suka yi a wannan kasa, jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yaman ya ce: Idan har kawancen 'yan ta'adda ya mamaye sauran yankuna, to za su yi abin da ya fi wannan muni, amma duk da kokarin da suke yi, sun kasa cimma burinsu.
Lambar Labari: 3487885   Ranar Watsawa : 2022/09/20

Tehran (IQNA) kungiyar larabawan Yemen 'yan kabilar Huthi masu gwagwarmaya da 'yan mamaya a kasar sun bayyana shirinsu na tattaunawa da Saudiyya.
Lambar Labari: 3484898   Ranar Watsawa : 2020/06/15

Tehran - (IQNA) shugaban majalisar juyin juya hali a kasar Yemen ya bayyana hadin kan al'ummar kasar Yemen wajen tunkarar makiyan kasar da cewa babban sako ne.
Lambar Labari: 3484563   Ranar Watsawa : 2020/02/26

Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ya bayyana cewa babbar manufarsu ita ce tabbatar da zaman lafiya a Yemen.
Lambar Labari: 3484107   Ranar Watsawa : 2019/10/01

Bangaren kasa da kasa, Abdulmalik Ahuthi jagoran Ansarullah Yemen ya bayyana hare-haren daukar fansa da cewa sako ne ga Al saud.
Lambar Labari: 3483962   Ranar Watsawa : 2019/08/18