iqna

IQNA

surat
IQNA - Reza Mohammadpour, majagaba na kur’ani, ya karanta ayoyi daga surat u “Saf” da kuma surat un “Nasr” a wajen taro na musamman karo na 19 na majalisar koli ta kur’ani.
Lambar Labari: 3492320    Ranar Watsawa : 2024/12/04

Cibiyar Azahar ta kafa dalili kan wajacin hijabin musulunci da ayoyi na 31 daga surat Nur da kuma 59 daga surat Ahzab.
Lambar Labari: 3484267    Ranar Watsawa : 2019/11/23