Wani manazarcin Falasdinu a wata hira da IQNA:
IQNA - Ahmad Abdul Rahman ya jaddada cewa: Haj Qasim ya dauki lamarin Palastinu a matsayin babban lamarin duniyar musulmi, wanda ya kamata a goyi bayansa ta kowace hanya. A gare shi Palastinu aikin hadin kai ne, na kasa da na Musulunci.
Lambar Labari: 3492491 Ranar Watsawa : 2025/01/02
Jama’a da dama ne suka yi gangami a birnin Pretori na Afrika domin nuan kyama ga siyasar Amurka.
Lambar Labari: 3484442 Ranar Watsawa : 2020/01/23