IQNA - Yayin da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai hari a yankin zirin Gaza daga arewa zuwa kudu da makaman atilare da jiragen yaki a farkon sabuwar shekara, cibiyar muslunci ta Al-Azhar ta Masar ta wallafa wani sako a shafinta na Facebook dangane da isowar sabuwar sabuwar shekara. Shekarar 2025. yayi
Lambar Labari: 3492485 Ranar Watsawa : 2025/01/01
Masallacin Putra (Pink) na kasar Malaysia na daya daga cikin masallatai masu kyau a kasashen musulmi, wanda aka gina a shekarar 1997 da sunan firaministan Malaysia na farko Tunku Abdul Rahman Putra.
Lambar Labari: 3488063 Ranar Watsawa : 2022/10/24
Tehran (IQNA) An canza labulen dakin Allah a Makkah a karon farko a farkon sabuwar shekara ta Hijira a daren jiya 1 ga watan Muharram a kasar Saudiyya daidai 30 ga watan Yuli.
Lambar Labari: 3487610 Ranar Watsawa : 2022/07/30
Tehran (IQNA) kakakin magatakardan majalisar dinkin duniya yace yankin Zirin Gaza na bukatar taimakon gaggawa ta fuskar kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3484671 Ranar Watsawa : 2020/03/31