Tehran (IQNA) A cikin wata sanarwa da ta fitar, kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi Allah wadai da harin da mahukuntan haramtacciyar kasar Isra'ila da 'yan sahayoniya suka kai a kan masallacin Al-Aqsa a jiya.
Lambar Labari: 3489166 Ranar Watsawa : 2023/05/19
Abubuwan da ke faruwa a Falasdinu;
Tehran (IQNA) Harin da yahudawan sahyuniya su 73 suka kai a masallacin Al-Aqsa tare da goyon bayan sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila, da martanin da kungiyar Hamas ta yi dangane da halartar manyan kasashen Larabawa da Afirka a taron daidaita alaka da kasancewar Palasdinawa sama da dubu 35 Sallar Taraweeh Al-Aqsa ita ce sabbin labarai da suka shafi al'amuran Falasdinu.
Lambar Labari: 3488897 Ranar Watsawa : 2023/03/31
Tehran (IQNA) Firaministan yahudawan sahyoniya a ziyarar da ya kai kasar Italiya ya yi kokarin samun amincewar mahukuntan wannan kasa domin mayar da ofishin jakadancinsa zuwa Kudus da ta mamaye .
Lambar Labari: 3488786 Ranar Watsawa : 2023/03/10
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Switzerland ta sanar a cikin wata sanarwa cewa matakin da Isra'ila ta dauka na gina sabbin gidajen zama 10,000 a matsugunan yahudawan sahyoniya haramun ne a karkashin dokokin kasa da kasa.
Lambar Labari: 3488674 Ranar Watsawa : 2023/02/17
Tehran (IQNA) Ozlem Agha, wani mai zanen Turkiyya, bayan ya zauna a birnin Quds na tsawon shekaru, ya bayyana wasu bangarori na tarihi, asali da kuma gine-ginen Quds Sharif ta hanyar kafa baje kolin ayyukansa.
Lambar Labari: 3488505 Ranar Watsawa : 2023/01/15
Tehran (IQNA) Maharan dauke da makamai sun kashe masu ibada tara a wani hari da suka kai a wani masallaci a arewa maso gabashin Burkina Faso.
Lambar Labari: 3488500 Ranar Watsawa : 2023/01/14
Tehran (IQNA) Gidan adana kayan tarihi na Islama na Qatar ya shirya wani baje koli na musamman wanda ke nuna irin abubuwan da 'yan gudun hijirar Afganistan suka fuskanta yayin da suke barin kasar bayan 'yan Taliban sun mamaye kasar a shekarar 2021.
Lambar Labari: 3488075 Ranar Watsawa : 2022/10/26
Tehran (IQNA) Al-Azhar ta yi marhabin da matakin da Australia ta dauka na soke amincewa da birnin Qudus a matsayin babban birnin gwamnatin Sahayoniya.
Lambar Labari: 3488046 Ranar Watsawa : 2022/10/21
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin muslunci na Iran ya bayyana tarukan arbaeen a matsayin wata alama ta hadin kai.
Lambar Labari: 3487804 Ranar Watsawa : 2022/09/05
Tehran (IQNA) Sojojin Isra'ila sun harbe wani matashi Bafalasdine a wani samame da suka kai a birnin Bethlehem, a daidai lokacin da ake ci gaba da samun tashe-tashen hankula a yankin yammacin gabar kogin Jordan.
Lambar Labari: 3487373 Ranar Watsawa : 2022/06/02
Tehran (IQNA) masallacin Qubbatu Sakhrah da ke cikin harabar masallacin Quds ya zama wurin koyar da mata karatu kur'ani
Lambar Labari: 3486389 Ranar Watsawa : 2021/10/05
Tehran (IQNA) Shugaba Putin ya ce a cikin shekarun da Amurka ta kwashe tana mamaye da Afghanistan ba haifarwa kasar da wani alhairi ba.
Lambar Labari: 3486263 Ranar Watsawa : 2021/09/02
Tehran (IQNA) Shugaba Rauhani na Iran ya jaddada cewa tarin makaman da kasar take mallaka da wadanda take kerawa duk an kariyar kai ne.
Lambar Labari: 3486015 Ranar Watsawa : 2021/06/15
Shugaban kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas Isma’il Haniyya ya bayyana cewa, karfin gwagwaryar Falastinawa ya wuce tunanin Isra’ila.
Lambar Labari: 3485932 Ranar Watsawa : 2021/05/20
Tehran (IQNA) yahudawan Isra’ila sun rusa masallacin musulmi Falastinawa da ke cikin yankunan gabar yamma da kogin Jordan a yau.
Lambar Labari: 3485595 Ranar Watsawa : 2021/01/27
Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Pakistan ya karyata rahotannin da ke cewa kasarsa tana shirin kulla alaka da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485477 Ranar Watsawa : 2020/12/20
Tehran (IQNA) Ministar Isra’ila mai kula da yahudawa masu hijira zuwa daga kasashen duniya zuwa Falastinu da yahudawa suka mamaye ta isa Habasha.
Lambar Labari: 3485423 Ranar Watsawa : 2020/12/02
Tehran (IQNA) Isra’ila tana yin hanzari wajen ci gaba da yin gine-gine a cikin yankunan Falastinawa da ta mamaye .
Lambar Labari: 3485363 Ranar Watsawa : 2020/11/13
Tehran (IQNA) Amurka ta kakaba wa wasu tsoffin ministocin kasar Lebanon takunkumi saboda alakarsu da kungiyar Hizbullah.
Lambar Labari: 3485170 Ranar Watsawa : 2020/09/10
Tehran (IQNA) wasu fitattun mata a duniya su 40 sun yi watsi da shirin Isra'ila na mamaye yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484944 Ranar Watsawa : 2020/07/02