iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Rasha ta saka sharudda kafin amincewa da mulkin Taliban a hukumancea kasar Afghanistan .
Lambar Labari: 3486224    Ranar Watsawa : 2021/08/21

Tehran (IQNA) Shugabannin Iran da Rasha sun tattauna kan batutuwa da suka hada halin da ake ciki a kasar Afghanistan .
Lambar Labari: 3486219    Ranar Watsawa : 2021/08/19

Tehran (IQNA) kakakin kungiyar gwagwarmaya a Iraki ta Nujba ya bayyana abin da yake faruwa a Afghanistan da cewa darasi ne ga kawayen Amurka.
Lambar Labari: 3486216    Ranar Watsawa : 2021/08/18

Tehran (IQNA) Taliban ta ce za ta mutunta tare da girmama dukkanin akidu na addini na dukkanin al’ummar kasar Afghanistan .
Lambar Labari: 3486215    Ranar Watsawa : 2021/08/18

Tehran (IQNA) kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya bukaci a kawo karshen zaman zullumi da jama'a suke cikia kasar Afghanistan .
Lambar Labari: 3486214    Ranar Watsawa : 2021/08/17

Tehran (IQNA) OIC ta nuna damuwa matuka dangane da halin da kasar Afghanistan ta fada ciki na rashin tabbas.
Lambar Labari: 3486205    Ranar Watsawa : 2021/08/15

Tehran (IQNA) Iran ta bukaci kungiyar Taliban da ta tabbatar da bayar da kariya ga wuraren diflomasiyya da suke cikin birnin Harat.
Lambar Labari: 3486201    Ranar Watsawa : 2021/08/14

Tehran (IQNA) Shugaban majalisar dokokin kasar Iran ya bayyana cewa, al’ummar musulmi za su ci gaba da kasancewa tare da al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485907    Ranar Watsawa : 2021/05/12

Tehran (IQNA) wasu matasa da suka hada da 'yan jami'a a birnin Tehran sun gudanar da taron addu'a ga 'yan matan da suka rasa rayukansu a kasar Afghanistan .
Lambar Labari: 3485905    Ranar Watsawa : 2021/05/11

Tehran (IQNA) 'yan ta'adda masu da'awar jihadi sun kashe fararen hula dukkaninsu mata a kasar Afghanistan da sunan jihadi.
Lambar Labari: 3485896    Ranar Watsawa : 2021/05/09

Tehran (IQNA) Shugaban kasar Iran Hojjatol Islam Rauhani ya bayyana cewa tattunawa tsakanin al’ummar Afghanistan ne kawai hanyar warware matsalolinsu.
Lambar Labari: 3485288    Ranar Watsawa : 2020/10/19