iqna

IQNA

Tehran (IQNA) babban masallacin Algiers shi ne masallaci na uku mafi girma a duniya. Yana da tsayin mita 267, hasumiyarsa ita ce mafi tsayi a duniya.
Lambar Labari: 3486883    Ranar Watsawa : 2022/01/29

Tehran (IQNA) Muhammad Jalul mai fasahar zane ne wanda ya rubuta kur'ani mafi girma akan takarda.
Lambar Labari: 3486431    Ranar Watsawa : 2021/10/16

Tehran (IQNA) An gudanar da jerin gwano mafi girma a birnin Landan na kasar Burtaniya, domin nuna goyon baya ga al'ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485942    Ranar Watsawa : 2021/05/23

Tehran (IQNA) masallacin Nizamiye da ke kasar Afirka ta kudu yana daga cikin masallatai mafi girma a duniya.
Lambar Labari: 3485416    Ranar Watsawa : 2020/12/01

Tehran (IQNA) Za a bude masallaci mafi girma   a nahiyar Afirka  akasar Aljeriya a ranar cikar shekaru sattin da kasar ta samu ‘yancin kai.
Lambar Labari: 3485110    Ranar Watsawa : 2020/08/22

Tehran (IQNA) masallacin Sahaba da ke yankin Sharm El Sheikh a kasar Masar ya zama daya daga cikin wurare masu daukar hankali na bude ido.
Lambar Labari: 3485089    Ranar Watsawa : 2020/08/15

Tehran (IQNA) Jama’a suna ci gaba da zura domin ganin an bude masallaci na uku mafi girma a duniya a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3484981    Ranar Watsawa : 2020/07/13

Tehran (IQNA) an yi kiran salla a sabon masallaci mafi girma a kasar Aljeriya kafin bude shi.
Lambar Labari: 3484923    Ranar Watsawa : 2020/06/24

Bangaren kasa da kasa, an bude masallaci mafi girma anahiyar turai baki daya agarin Chali na Cechniya.
Lambar Labari: 3483978    Ranar Watsawa : 2019/08/23

Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka ga wata mafi girma kasashen duniya daban-daban da hakan ya hada har da hubbaren Abul Fadhl Abbas (AS) a Karbala.
Lambar Labari: 3480942    Ranar Watsawa : 2016/11/15